From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
he does not fear the consequence.
kuma bã ya tsõron ãƙibarta (ita halakãwar).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and he fears not its consequence.
kuma bã ya tsõron ãƙibarta (ita halakãwar).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
then await (the consequence), lo!
to, ku yi jira.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
that is fair and better in consequence.
wancan ne mafi alhẽri, kuma mafi kyau ga fassara.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and he feared not the consequence thereof
kuma bã ya tsõron ãƙibarta (ita halakãwar).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and he does not fear the consequence thereof.
kuma bã ya tsõron ãƙibarta (ita halakãwar).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
this is better, and excellent its consequence.
wancan ne mafi alhẽri, kuma mafi kyau ga fassara.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
then see the nature of the consequence for the rejecters!
to, ka dũbi yadda ãƙibar mãsu ƙaryatãwa take.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
now, see the nature of the consequence for the corrupters!
to, dũbi yadda ãƙibar maɓarnata take.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
behold the nature of the consequence for evil-doers!
sai ka dũbi yaddaãƙibar azzãlumai ta kasance.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
see then the nature of the consequence for those who had been warned.
sai ka dũba yadda ãƙibar waɗanda aka yi wa gargaɗi ta kasance.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and the consequence for both will be that they are in the fire, therein abiding.
sai ãƙibarsu ta kasance cẽwa su biyun duka sunã a cikin wutã, sunã mãsu dawwama a cikinta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
do but travel in the land and see the nature of the consequence for the deniers!
sai ku yi tafiya a cikin ƙasa, sa'an nan ku dũba yadda ãƙibar mãsu ƙaryatãwa ta kasance.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and it tasted the bad consequence of its affair, and the outcome of its affair was loss.
sa'an nan ta ɗanɗana masĩfar al'amarinta. kuma ƙarshen al'amarinta ya kasance hasãra,
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
have they not travelled in the land to see the nature of the consequence for those before them?
ashe fa, ba su yi tafiya a cikin ƙasã ba, dõmin su dũba yadda ãƙibar waɗanda ke a gabãninsu ta kasance?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
have they not travelled in the land and seen the nature of the consequence for those who were before them?
shin, kuma ba su yi tafiya ba, a cikin ƙasã dõmin su gani yadda aƙibar waɗanda ke a gabãninsu ta kasance?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and we rained a rain upon them. see now the nature of the consequence of evil-doers!
kuma muka yi ruwa a kansu da wani irin ruwa; sai ka dũba yadda ãƙibar mãsu laifi ta kasance!
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
such evil-doers shall be told: “taste now the consequence of your deeds.”
kuma a ce wa azzãlumai, "ku ɗanɗani abin da kuka kasance kunã aikatãwa."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
just like those who tasted the evil consequence of their conduct recently before them, and there is a painful punishment for them.
kamar misãlin waɗanda ke a gabãninsu, bã da daɗẽwa ba, sun ɗanɗani kũɗar al'amarinsu, kuma sunã da wata azãba mai raraɗi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
say (unto the disbelievers): travel in the land, and see the nature of the consequence for the rejecters!
ka ce: "ku yi tafiya a cikin ƙasa, sa'an nan kuma ku dũba yadda ãƙibar mãsu ƙaryatãwa ta kasance."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting