Results for devoting translation from English to Hausa

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

so pray to him, devoting your religion to him.

Hausa

sabõda haka ku kira shi, kunã mãsu tsarkake addini a gare shi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

say, “i was commanded to serve god, devoting my religion exclusively to him.

Hausa

ka ce: "lalle nĩ, an umurce ni da in bauta wa allah, inã tsarkake addini a gare shi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

but recite the name of your lord withdrawing yourself from everything, devoting yourself exclusively to him.

Hausa

kuma ka ambaci sũnan ubangijinka, kuma ka yanke (ƙauna daga kowa ka koma) zuwa gare shi, yankewa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

when waves, like canopies, cover them, they call upon god, devoting their religion to him.

Hausa

kuma idan tãguwar ruwa, kamar duwatsu, ta rufe su, sai su kira allah sunã tsarkakẽwar addini a gare shi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

they were commanded only to worship god, devoting their faith to him alone, and to practice regular prayer, and to give alms. that is the upright religion.

Hausa

kuma ba a umarce su da kome ba fãce bauta wa allah suna mãsu tsarkake addinin gare shi, mãsu karkata zuwa ga addinin gaskiya, kuma su tsai da salla kuma su bãyar da zakka, kuma wannan shi ne addinin waɗanda suke a kan hanyar ƙwarai.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

when they embark on a vessel, they pray to god, devoting their faith to him; but once he has delivered them safely to land, they attribute partners to him.

Hausa

to, a lõkacin da suka shiga cikin jirgin ruwa, sun kirãyi allah sunã mãsu tsarkake addini a gare shi, to, a lõkacin da ya tsĩrar da su zuwa ga tudun ƙasã, sai gã su sunã shirki.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

yet all that they had been commanded was that they serve allah, with utter sincerity, devoting themselves exclusively to him, and that they establish prayer and pay zakah. that is the right faith.

Hausa

kuma ba a umarce su da kome ba fãce bauta wa allah suna mãsu tsarkake addinin gare shi, mãsu karkata zuwa ga addinin gaskiya, kuma su tsai da salla kuma su bãyar da zakka, kuma wannan shi ne addinin waɗanda suke a kan hanyar ƙwarai.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

devoting yourself to allah, not ascribing any partner to him; and whoever ascribes partners to allah is as if he has fallen from the sky and the birds snatch him or the wind blows him away to a far-off place.

Hausa

kuna mãsu tsayuwa ga gaskiya dõmin allah, ba masu yin shirka da shi ba. kuma wanda ya yi shirka da allah, to, yanã kamar abin da ya fãɗo daga sama, sa'an nan tsuntsãye su cafe shi, ko iska ta fãɗa da shi a cikin wani wuri mai nisa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
9,140,540,587 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK