Results for disputeth translation from English to Hausa

Computer translation

Trying to learn how to translate from the human translation examples.

English

Hausa

Info

English

disputeth

Hausa

 

From: Machine Translation
Suggest a better translation
Quality:

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

and of mankind is he who disputeth respecting allah without knowledge or guidance or a book luminous.

Hausa

kuma daga mutãne akwai mai yin musu ga allah bã da wani ilmi ba kuma bã da wata shiriya ba, kuma bã da wani littãfi mai haskakãwa ba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and of mankind is he who disputeth respecting allah without knowledge, and followeth any satan froward.

Hausa

akwai daga mutãne wanda yake yin musũ ga sha'anin allah bã da wani ilmi ba, kuma yanã biyar kõwane shaiɗan mai taurin kai.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

among mankind is he who disputeth concerning allah without knowledge, and followeth each froward devil;

Hausa

akwai daga mutãne wanda yake yin musũ ga sha'anin allah bã da wani ilmi ba, kuma yanã biyar kõwane shaiɗan mai taurin kai.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

yet of mankind is he who disputeth concerning allah, without knowledge or guidance or a scripture giving light.

Hausa

kuma akwai daga mutãne wanda ke yin jidãli ga al'amarin allah, bã da wani ilmi ba, kuma bã da wata shiriya ba, kumã ba da wani littãfi mai haskakãwa ba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

allah hath heard the saying of her that disputeth with thee (muhammad) concerning her husband, and complaineth unto allah. and allah heareth your colloquy.

Hausa

lalle alla ya ji maganar wadda ke yi maka jãyayya game da mijinta, tanã kai ƙãra ga allah, kuma allah nã jin muhawararku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and whoso disputeth with thee concerning him, after the knowledge which hath come unto thee, say (unto him): come! we will summon our sons and your sons, and our women and your women, and ourselves and yourselves, then we will pray humbly (to our lord) and (solemnly) invoke the curse of allah upon those who lie.

Hausa

to, wanda ya yi musu da kai a cikinsa, a bãyan abin da ya zo maka daga ilmi, to ka ce: "ku zo mu kirãyi, 'yã'yanmu da 'yã'yanku da mãtanmu da mãtanku da kanmu da kanku sa'an nan kuma mu ƙanƙantar da kai sa'an nan kuma mu sanya la'anar, allah a kan maƙaryata."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Get a better translation with
7,778,829,194 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK