From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
when ye go abroad in the cause of allah, investigate carefully, and say not to any one who offers you a salutation: "thou art none of a believer!"
idan kun yi tafiya (a cikin ƙasa), dõmin jihãdi, to, ku nẽmi bãyani. kuma kada ku ce wa wanda ya jĩfa sallama zuwa gare ku: "bã musulmi kake ba."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
on that day, no soul will be of any benefit to any other soul. on that day, all affairs will be in the hands of god.
rãnã ce da wani rai ba ya iya mallakar kõme dõmin wani rai al'amari, a rãnar nan, ga allah (ɗai) yake.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
we never sent a warner to any town but its wealthy ones said: “we disbelieve in the message you have brought.”
kuma ba mu aika wani mai gargaɗi ba a cikin wata alƙarya fãce mani'imtanta (shũgabanni) sunce, "lalle mũ, mãsu kãfirta ne da abin da aka aiko ku da shi."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
just in the same way, whenever we sent a warner before thee to any people, the wealthy ones among them said: "we found our fathers following a certain religion, and we will certainly follow in their footsteps."
kuma kamar haka, ba mu aika wani mai gargaɗi ba a gabãninka, a cikin wata alƙarya, fãce mani'imtanta sun ce, "lalle mũ, mun sãmi ubanninmu a kan wani addini kuma lalle mũ, mãsu kõyi nea kan gurãbunsu."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
to any that desires the tilth of the hereafter, we give increase in his tilth, and to any that desires the tilth of this world, we grant somewhat thereof, but he has no share or lot in the hereafter.
wanda ya kasance yanã nufin nõman lãhira zã mu ƙãra masa a cikin nõmansa, kuma wanda ya kasance yanã nufin nõman dũniya, zã mu sam masa daga gare ta, alhãli kuwa bã shi da wani rabo a cikin lãhira.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
o you who believe! retaliation is prescribed for you in the matter of the slain, the free for the free, and the slave for the slave, and the female for the female, but if any remission is made to any one by his (aggrieved) brother, then prosecution (for the bloodwit) should be made according to usage, and payment should be made to him in a good manner; this is an alleviation from your lord and a mercy; so whoever exceeds the limit after this he shall have a painful chastisement.
an wajabta, a kanku, yin ƙisãsi a cikin kasassu. ɗa da ɗa kuma bãwa da bãwa, kuma mace da mace, to, wanda aka yi rangwamen wani abu gare shi daga ɗan'uwansa to a bi da alhẽri da biya zuwa gare, shi da kyautatãwa. wancan sauƙaƙewa ne daga ubangijinku, kuma rahama ce.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Some human translations with low relevance have been hidden.
Show low-relevance results.