From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
but be careful not to make any secret engagement.
allah ya san cẽwa lalle ne ku za ku ambata musu (shi).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
you commit no error by announcing your engagement to women, or by keeping it to yourselves.
kuma bãbu laifi a kanku a cikin abin da kuka gitta da shi daga nẽman auren mãtãko kuwa kuka ɓõye a cikin zukatanku.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
no guilt shall be on you in the indication of an engagement to women or what you suppress in yourself.
kuma bãbu laifi a kanku a cikin abin da kuka gitta da shi daga nẽman auren mãtãko kuwa kuka ɓõye a cikin zukatanku.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
(but the treaties are) not dissolved with those pagans with whom ye have entered into alliance and who have not subsequently failed you in aught, nor aided any one against you. so fulfil your engagements with them to the end of their term: for allah loveth the righteous.
sai waɗanda kuka yi wani alkawari daga mãsu shirki, sa'an nan kuma ba su rage ku da kõme ba, kuma ba su taimaki kõwa a kanku ba, to, ku cika alkawarin, zuwa gare su, har ga iyakar yarjẽjẽyarsu. lalle ne allah yanã son mãsu taƙawa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: