From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
hope you are enjoying yourself
Last Update: 2023-10-24
Usage Frequency: 1
Quality:
hope you are enjoying your break
sannu da aikatawa
Last Update: 2024-05-03
Usage Frequency: 3
Quality:
and the delights which they had been enjoying!
da wata ni'ima da suka kasance a cikinta sunã mãsu hutu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and [enjoying] such fruits as they desire.
da wasu 'ya'yan itãce irin waɗanda suke marmari.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
indeed, the people of paradise will be busy enjoying themselves:
lalle, 'yan aljanna, a yau, sunã cikin shagali, sunã mãsu nishãɗi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
enjoying what their lord has given them, and their lord has spared them the suffering of hell.
sunã mãsu jin dãɗi da abin da ubangijinsu ya ba su, kuma ubangijinsu ya tsãre musu azãbar jahĩm.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
enjoying what their lord has given them, and their lord protected them from the punishment of hellfire.
sunã mãsu jin dãɗi da abin da ubangijinsu ya ba su, kuma ubangijinsu ya tsãre musu azãbar jahĩm.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and deny what we had given them, in order to go on enjoying themselves. they will come to know soon.
dõmin su kãfirce wa abin da muka bã su kuma dõmin su ji dãɗi sa'an nan kuma zã su sani.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
enjoying what allah will have endowed them with; and their lord will have saved them from the torment of the blazing fire.
sunã mãsu jin dãɗi da abin da ubangijinsu ya ba su, kuma ubangijinsu ya tsãre musu azãbar jahĩm.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
shall persons enjoying such bliss be like unto those who are abiders in the fire and are given to drink boiling water so that it mangleth their entrails?
(shin, mãsu wannan ni'ima nã daidaita) kamar wanda yake madawwami ne a cikin wutã kuma an shãyar da su wani ruwa mai zãfi har ya kakkãtse hanjinsu?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
enjoying the (bliss) which their lord hath bestowed on them, and their lord shall deliver them from the penalty of the fire.
sunã mãsu jin dãɗi da abin da ubangijinsu ya ba su, kuma ubangijinsu ya tsãre musu azãbar jahĩm.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
enjoying a little in the earth, they have then to return to us – we will then make them taste a severe punishment, the recompense of their disbelief.
jin dãɗi ne a cikin dũniya, sa'an nan kuma makõmarsu zuwa gare mu take, sa'an nan mu ɗanɗana musu azãba mai tsanani sabõda abin da suka kasance sunã yi na kãfirci.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and they will say, “praise be to god, who has fulfilled his promise to us, and made us inherit the land, enjoying paradise as we please.”
kuma suka ce: "gõdiya ta tabbata ga allah wanda ya yi mana gaskiya ga wa'adinsa, kuma ya gãdar da mu ƙasã, munã zama a cikin aljanna a inda muke so."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
allah sets forth a parable: a city enjoying security and quiet, abundantly supplied with sustenance from every place: yet was it ungrateful for the favours of allah: so allah made it taste of hunger and terror (in extremes) (closing in on it) like a garment (from every side), because of the (evil) which (its people) wrought.
kuma allah ya buga misãli, wata alƙarya ta kasance amintacciyã, natsattsiyã, arzikinta yanã je mata a wadãce daga kõwane wuri sai ta kãfirta da ni'imõmin allah, sabõda haka allah ya ɗanɗana mata tufãfin yunwa da tsõro, sabõda abin da suka kasance sunã sanã'antãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: