From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
father, i fear that the punishment of the merciful will fall upon you and you will become a guide of satan'
"yã bãba! lalle ne ni inã tsõron wata azãba daga mai rahama ta shãfe ka, har ka zama masõyi ga shaiɗan."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
if i say this, i will surely be unjust."
lalle ne ni, idan (nã yi haka) dã ina daga cikin azzalumai."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
i will make for you from clay the likeness of a bird and then i will breathe into it and by the leave of allah it will become a bird.
lalle ne ni ina halitta muku daga lãka, kamar siffar tsuntsu sa'an nan in hũra a cikinsa, sai ya kasance tsuntsu, da izinin allah.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
i will call u if i i close
zan kira ka
Last Update: 2023-07-27
Usage Frequency: 1
Quality:
and i will become upset and my tongue will fail me. so send for aaron [to join me].
"kuma ƙirjĩna ya yi ƙunci kuma harshẽna bã zai saku ba sabõda haka ka aika zuwa ga harũna.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
i will make the shape of a bird out of clay for you and then breathe into it and, by god's leave, it will become a living bird.
lalle ne ni ina halitta muku daga lãka, kamar siffar tsuntsu sa'an nan in hũra a cikinsa, sai ya kasance tsuntsu, da izinin allah.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and i do not think the hour will come, and even if i am returned to my lord i will most certainly find a returning place better than this.
"kuma bã ni zaton sa'a mai tsayuwa ce, kuma lalle ne, idan an mayar da ni zuwa ga ubangijiĩna, to, lalle ne, zan sãmi abin da yake mafi alhẽri daga gare ta ya zama makõma."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and i do not think that the hour will ever set in. and even if i am returned to my lord i will surely find a resort better than this.’
"kuma bã ni zaton sa'a mai tsayuwa ce, kuma lalle ne, idan an mayar da ni zuwa ga ubangijiĩna, to, lalle ne, zan sãmi abin da yake mafi alhẽri daga gare ta ya zama makõma."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and i do not think the hour will occur. and even if i should be brought back to my lord, i will surely find better than this as a return."
"kuma bã ni zaton sa'a mai tsayuwa ce, kuma lalle ne, idan an mayar da ni zuwa ga ubangijiĩna, to, lalle ne, zan sãmi abin da yake mafi alhẽri daga gare ta ya zama makõma."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
those who disbelieve spend their wealth to repel from god’s path. they will spend it, then it will become a source of sorrow for them, and then they will be defeated.
lalle ne waɗanda suka kãfirta, sunã ciyar da dũkiyõyinsu, dõmin su kange daga hanyar allah; to, zã a su ciyar da ita, sa' an nan kuma ta kasance nadãma a kansu, sa'an nan kuma a rinjãye su.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
it may be that my lord will give me [something] better than your garden and will send upon it a calamity from the sky, and it will become a smooth, dusty ground,
"to, akwai fãtan ubangijĩna ya ba ni abin da yake mafi alhẽri daga gõnarka, kuma ya aika azãba a kanta (ita gõnarka) daga sama, sai ta wãyi gari turɓãya mai santsi."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
even if i will be returned to my lord, i shall still deserve to receive better rewards from him." we shall certainly tell the unbelievers about their deeds and cause them to suffer a severe punishment.
to, lalle zã mu bã da lãbãri ga waɗanda suka kãfirta game da abin da suka aikata, kuma lalle munã ɗanɗana musu daga azãba, mai kauri.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
those who disbelieve spend their wealth to bar (others) from the path of allah. they will spend it; but it will become a regret for them, then they will be overcome.
lalle ne waɗanda suka kãfirta, sunã ciyar da dũkiyõyinsu, dõmin su kange daga hanyar allah; to, zã a su ciyar da ita, sa' an nan kuma ta kasance nadãma a kansu, sa'an nan kuma a rinjãye su.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
those who are bent on denying the truth are spending their wealth in debarring others from the path of god. they will continue to spend it in this way till, in the end, this spending will become a source of intense regret for them, and then they will be overcome.
lalle ne waɗanda suka kãfirta, sunã ciyar da dũkiyõyinsu, dõmin su kange daga hanyar allah; to, zã a su ciyar da ita, sa' an nan kuma ta kasance nadãma a kansu, sa'an nan kuma a rinjãye su.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
so when he saw it set near him, he said, ‘this is by the grace of my lord, to test me if i will give thanks or be ungrateful. whoever gives thanks, gives thanks only for his own sake.
to, a lõkacin da ya gan shi matabbaci a wurinsa, ya ce: "wannan daga falalar ubangijĩna yake, dõmin ya jarraba ni: shin, zan gõde ne, kõ kuwa zan butulce!
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and [he will be] an apostle to the children of israel, [and he will declare,] “i have certainly brought you a sign from your lord: i will create for you the form of a bird out of clay, then i will breathe into it, and it will become a bird by allah’s leave.
kuma (ya sanya shi) manzo zuwa ga bani isrãila'ĩla (da sãko, cẽwa), lalle ne, ni haƙĩƙa nã zõ muku, da wata ãyã daga ubangijinku. lalle ne ni ina halitta muku daga lãka, kamar siffar tsuntsu sa'an nan in hũra a cikinsa, sai ya kasance tsuntsu, da izinin allah.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Some human translations with low relevance have been hidden.
Show low-relevance results.