Results for evildoing translation from English to Hausa

Computer translation

Trying to learn how to translate from the human translation examples.

English

Hausa

Info

English

evildoing

Hausa

 

From: Machine Translation
Suggest a better translation
Quality:

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

and the thunderbolt took them for their evildoing.

Hausa

sai tsãwa ta kãmã su sabõda zãluncinsu, sa'an nan kuma suka riƙi maraƙi (abin bautãwa) bãyan hujjoji bayyanannu sun je musu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

allah does not direct such evildoing folk to the right way.

Hausa

kuma allah bã ya shiryar da mutãne azzãlumai.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

such is the seizing of your lord, when he seizes the evildoing villages.

Hausa

kuma kamar wancan ne kãmun ubangijinka, idan ya kãma alƙaryõyi alhãli kuwa sunã mãsu zãlunci.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

but if you will be pleased with them, allah will not be pleased with the evildoing nation.

Hausa

to, idan kun yarda da su, to, lalle ne allah bã shi yarda da mutãne fãsiƙai.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

how many a city that was evildoing we have shattered, and set up after it another people!

Hausa

kuma da yawa muka karya wata alƙarya tã kasance mai zãlunci, kuma muka ƙãga halittar waɗansu mutãne na dabam a bãyanta.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

your lord is forgiving to people despite their evildoing; yet your lord is stern in retribution.

Hausa

kuma lalle ne ubangijinka, haƙĩƙa, ma'abũcin gãfara ne ga mutãne a kan zãluncinsu, kuma lalle ne ubangijinka, haƙĩƙa, mai tsananin uƙũba ne.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

how many a city i have respited in its evildoing; then i seized it, and to me was the homecoming.

Hausa

kuma da yawa daga alƙarya, na yi jinkirin azãba gare ta (da laifinta) sa'an nan na kãma ta, kuma zuwa gare ni makõma take.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and faces shall be humbled unto the living, the eternal. he will have failed whose burden is of evildoing;

Hausa

kuma fuskõki suka ƙanƙan da kai ga rãyayye, tsayayye, alhãli kuwa wanda ya ɗauko wani zãlunci ya tãɓe.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

such is the seizing of thy lord, when he seizes the cities that are evildoing; surely his seizing is painful, terrible.

Hausa

kuma kamar wancan ne kãmun ubangijinka, idan ya kãma alƙaryõyi alhãli kuwa sunã mãsu zãlunci. lalle kamũnsa mai raɗaɗi ne, mai tsanani.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

then the evildoers of them substituted a saying other than that which had been said to them; so we sent down upon them wrath out of heaven for their evildoing.

Hausa

sai waɗanda suka yi zãlunci daga gare su, suka musanya magana watar wadda aka ce musu, sai muka aika azãba a kansu, daga sama, sabõda abin da suka kasance sunã yi na zãlunci.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

those who believe, and have not confounded their belief with evildoing -- to them belongs the true security; they are rightly guided.

Hausa

"waɗanda suka yi ĩmãni, kuma ba su gauraya ĩmãninsu da zãlunci ba, waɗannan sunã da aminci, kuma sũ ne shiryayyu."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

and for the evildoing of those of jewry, we have forbidden them certain good things that were permitted to them, and for their barring from god's way many,

Hausa

to, sabõda zãlunci daga waɗanda suka tũba (yahũdu) muka haramta musu abũbuwa masu dãɗi waɗanda aka halatta su a gare su, kuma sabõda taushẽwarsu daga hanyar allah da yawa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

then, when they forgot what they had been exhorted, we delivered those who forbade evil and afflicted the wrong-doers with a grievous chastisement because of their evildoing.

Hausa

to, a lõkacin da suka manta da abin da aka tunãtar da su da shi, mun tsĩrar da waɗanda suke hani daga cũta, kuma muka kãma waɗanda suka yi zãlunci, da azãba mai tsanani dõmin abin da suka kasance sunã yi, na fasiƙanci.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

but whoso repents, after his evildoing, and makes amends, god will turn towards him; god is all-forgiving, all-compassionate.

Hausa

to, wanda ya tuba a bãyan zãluncinsa, kuma ya gyãra (halinsa), to, lalle ne allah yanã karɓar tubarsa. lalle allah mai gãfara ne, mai jin ƙai.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

heaven, cease' the water subsided and the matter was accomplished. and the ark came to rest upon (the mountain of) aljudi, and it was said: 'be gone, evildoing nation'

Hausa

ki kãme."kuma aka faƙar da ruwan kuma aka hukunta al'amarin, kuma jirgin ya daidaita a kan jũdiyyi, kuma aka ce: "nĩsa ya tabbata ga mutãne azzãlumai."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Get a better translation with
7,749,090,445 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK