Results for fault translation from English to Hausa

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

say, "it was your own fault."

Hausa

ka ce: "daga wurin rãyukanku yake."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

woe to every fault-finding backbiter;

Hausa

bone ya tabbata ga duk mai nune, mai zunɗe (mai raɗa).

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

the fault-finder who goes around slandering,

Hausa

mai zunɗe, mai yãwo da gulma.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

woe to every fault-finding back-biter,

Hausa

bone ya tabbata ga duk mai nune, mai zunɗe (mai raɗa).

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

no fault it is in you if ye seek grace from your lord.

Hausa

bãbu laifi a kanku ga ku nẽmi falala daga ubangijinku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if you seek any you have put aside there is no fault in you.

Hausa

kuma wadda ka nẽma daga waɗanda ka nĩsantar, to, bãbu laifi agare ka.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

there is no fault in the blind, or the lame, or the sick.

Hausa

bãbu laifi a kan makãho, kuma bãbu laifi a kan gurgu, kuma bãbu laifi a kan majiyyaci.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

do not find fault with one another, nor abuse one another with nicknames.

Hausa

kuma kada ku aibanta kanku, kuma kada ku jẽfi jũna da miyãgun sunãye na laƙabõbĩ.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and find not fault with one another, neither revile one another by nicknames.

Hausa

kuma kada ku aibanta kanku, kuma kada ku jẽfi jũna da miyãgun sunãye na laƙabõbĩ.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and there is no fault in you in what ever you mutually agree after the obligation.

Hausa

bãbu laifia gare ku ga abin da kuka yi yardatayya da shi a bãyan farillar sadãki.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

there is no fault in you that you enter houses uninhabited wherein enjoyment is for you.

Hausa

bãbu laifi a kanku, ga ku shiga gidãje waɗanda bã zaunannu ba, a cikinsu akwai waɗansu kãya nãku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

there is no fault in you that you enter uninhabited houses wherein there is benefit for you.

Hausa

bãbu laifi a kanku, ga ku shiga gidãje waɗanda bã zaunannu ba, a cikinsu akwai waɗansu kãya nãku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

(o wife), ask forgiveness for thy sin, for truly thou hast been at fault!"

Hausa

kuma ki nẽmi gãfara dõmin laifinki. lalle ne ke, kin kasance daga mãsu kuskure."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

there is no fault in you or them, apart from these, that you go about one to the other.

Hausa

bãbu laifi a kanku kuma bãbu a kansu a bãyansu. sũ mãsu kẽwaya ne a kanku sãshenku a kan sãshe.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

no fault there is upon you or upon them beyond these times going round upon you, some of you upon some others.

Hausa

bãbu laifi a kanku kuma bãbu a kansu a bãyansu. sũ mãsu kẽwaya ne a kanku sãshenku a kan sãshe.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and she took a veil apart from them; then we sent unto her our spirit that presented himself to her a man without fault.

Hausa

sai muka aika rũhinmu zuwa gare ta. sai ya bayyana a gare ta da siffar mutum madaidaci.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and whosoever earns a fault or a sin and then casts it upon the innocent, thereby has laid upon himself calumny and manifest sin.

Hausa

kuma wanda ya yi tsiwirwirin kuskure ko kuwa zunubi sa'an nan kuma ya jẽfi wani barrantacce da shi, to, lalle ne yã tattali ƙirƙiren ƙarya da zunubi bayyananne.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

(moses) said: be not wroth with me that i forgot, and be not hard upon me for my fault.

Hausa

ya ce: "kada ka kãma ni da abin da na manta kuma kada ka kallafa mini tsanani ga al'amarĩna."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

and whoever commits a fault or a sin, then accuses of it one innocent, he indeed takes upon himself the burden of a calumny and a manifest sin.

Hausa

kuma wanda ya yi tsiwirwirin kuskure ko kuwa zunubi sa'an nan kuma ya jẽfi wani barrantacce da shi, to, lalle ne yã tattali ƙirƙiren ƙarya da zunubi bayyananne.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

no fault it is upon you that ye enter houses uninhabited wherein there is some property for you; and allah knoweth that which you disclose and that which ye hide.

Hausa

bãbu laifi a kanku, ga ku shiga gidãje waɗanda bã zaunannu ba, a cikinsu akwai waɗansu kãya nãku. kuma allah yanã sanin abin da kuke nũnãwa, da abin dakuke ɓãyẽwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
9,167,008,605 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK