From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
and drink lots of fluids
kuma ku dinga shan ruwa mai yawa
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
drink plenty of fluids today
ku sha ruwa mai yawa a yau
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
after exposure to blood/body fluids
bayan alaka da abin da ya kunshi jini ko ruwan jiki.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
depending on the severity, oxygen therapy, intravenous fluids, and breathing support may be required.
ya danganta da tsananin ta ana iya bukatar jinya ta hanyar iskar oxygen da shigar sinadarin ruwa ta hanyar bututun jini tare da kuma shakar iska.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
taking over-the-counter cold medications, drinking fluids, and resting may help alleviate symptoms.
shan magani da yawan shan abu mai malala tare da hutawa na iya taimakawa wajen rage girman alamomin ciwon.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
cabin crew should wear disposable medical gloves when tending to a sick traveler or touching body fluids or potentially contaminated surfaces, and possibly additional personal protective equipment if the sick traveler has fever, persistent cough, or difficulty breathing.
masu bin jirgin ruwa su sa safar hannun asibiti lokacin da ake kula da matafiyin mara lafiya ko tabawar ruwan jiki ko yiwuwar gurbatan muhalli, da yiwuwar ƙarin kayan aikin kariya idan matafiyi mara lafiyan na da zazzabi, tari mai dauriya, ko wahalar numfashi.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
all this will be theirs; let them taste it -- a scalding, dark, foul fluid,
wannan shĩ ne! to, su ɗanɗane shi: ruwan zãfi ne da ruɓaɓɓen jini.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: