Results for frustrate translation from English to Hausa

English

Translate

frustrate

Translate

Hausa

Translate
Translate

Instantly translate texts, documents and voice with Lara

Translate now

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

it is true; you cannot frustrate him.'

Hausa

lalle gaskiya ne, kuma ba ku zama mãsu buwãya ba."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

it is true, and you cannot frustrate it'

Hausa

lalle gaskiya ne, kuma ba ku zama mãsu buwãya ba."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

nothing in the heavens nor on earth can frustrate him in the least.

Hausa

kuma allah bai kasance wani abu nã iya rinjãyarsa ba, a cikin sammai, kuma haka a cikin kaƙã.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

by my lord, it is true, and you cannot frustrate [him].’

Hausa

lalle gaskiya ne, kuma ba ku zama mãsu buwãya ba."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

they can never frustrate god on earth, nor have they any protectors besides god.

Hausa

waɗannan ne ba su kasance mabuwãya ba a cikin ƙasa, kuma waɗansu masõya ba su kasance ba a gare su, baicin allah.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and allah is not such that aught in the heavens and the earth can frustrate him.

Hausa

kuma allah bai kasance wani abu nã iya rinjãyarsa ba, a cikin sammai, kuma haka a cikin kaƙã.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and those who endeavour to frustrate our signs, unto the torment they will be brought.

Hausa

kuma waɗanda suke mãkirci a cikin ãyõyinmu, sunã nẽman gajiyarwa, waɗannan abin halartãwa ne a cikin azãba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

those who strive against our signs, to frustrate them, will be given over into punishment.

Hausa

kuma waɗanda suke mãkirci a cikin ãyõyinmu, sunã nẽman gajiyarwa, waɗannan abin halartãwa ne a cikin azãba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and thou art not to suppose that they who disbelieve have outstripped me; they cannot frustrate my will.

Hausa

kuma waɗanda suka kãfirta kada su yi zaton sun tsẽre: lalle ne sũ, bã zã su gãgara ba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

as for those who work against our signs so as to frustrate them, they shall be arraigned into the chastisement.

Hausa

kuma waɗanda suke mãkirci a cikin ãyõyinmu, sunã nẽman gajiyarwa, waɗannan abin halartãwa ne a cikin azãba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

as for those who worked against our signs in order to frustrate them, they shall suffer a painful chastisement.

Hausa

kuma waɗanda suka yi mãkirci ga ãyõyinmu, sunã mãsu gajiyarwa, waɗannan sunã da wata azãba daga azãba mai raɗaɗi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

allah! there is nothing in heavens or earth that can frustrate him, he is the knower, the able.

Hausa

kuma allah bai kasance wani abu nã iya rinjãyarsa ba, a cikin sammai, kuma haka a cikin kaƙã. lalle shi ne ya kasance masani, mai ĩkon yi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

'but we think that we can by no means frustrate allah throughout the earth, nor can we frustrate him by flight.

Hausa

"kuma lalle ne mũ mun tabbatã bã zã mu buwãyi allah ba, a cikin ƙasa, kuma bã zã mu buwãye shi da gudu ba."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

and he who does not respond to the one who calls to allah will not be able to frustrate him on earth, nor will they have anyone to protect them from allah.

Hausa

"kuma wanda bai karɓa wa mai kiran allah ba to bai zama mai buwãya a cikin ƙasa ba, kuma ba ya da waɗansu majiɓinta, baicin shi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

"but those who strive against our signs, to frustrate them,- they will be companions of the fire."

Hausa

kuma waɗanda suka yi aikin ɓãtãwa a cikin ayõyinmu, sunã mãsu gajiyarwa, waɗancan 'yan jahĩm ne.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

but as for those who contend with our signs, seeking to frustrate [their purpose], they shall be the inmates of hell.

Hausa

kuma waɗanda suka yi aikin ɓãtãwa a cikin ayõyinmu, sunã mãsu gajiyarwa, waɗancan 'yan jahĩm ne.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

but those who strive against our signs, to frustrate them,- for such will be a penalty,- a punishment most humiliating.

Hausa

kuma waɗanda suka yi mãkirci ga ãyõyinmu, sunã mãsu gajiyarwa, waɗannan sunã da wata azãba daga azãba mai raɗaɗi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

'journey freely in the land for four months; and know that you cannot frustrate the will of god, and that god degrades the unbelievers.'

Hausa

sabõda haka ku yi tafiya a cikin ƙasa watã huɗu, kuma ku sani lalle kũ, bã mãsu buwãyar allah ba ne, kuma lalle allah ne mai kunyatar da kãfirai.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

do not suppose that those who are faithless can frustrate [allah] on the earth. their refuge shall be the fire, and it is surely an evil destination.

Hausa

kada lalle ka yi zaton waɗanda suka kãfirta zã su buwãya a cikin ƙasa, kuma makõmarsu wuta ce, kuma lalle ne makomar tã mũnana.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

so the evils of what they had earned visited them, and as for the wrongdoers among these, the evils of what they earn shall be visited on them and they will not frustrate [allah].

Hausa

sai (sakamakon) mũnãnan abin da suka aikata ya same su. kuma waɗanda suka yi zãlunci daga waɗannan, (sakamakon) munãnan abin da suka aikata zai sãme su, kuma ba su zama mabuwãya ba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
8,917,884,243 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK