From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
but if you fear you will not be fair, then one, or what you already have.
sa'an nan idan kun ji tsõron bã zã ku yi ãdalci ba, to, (ku auri) guda ko kuwa abin da hannayenku na dama suka mallaka.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
if you do good, you will do good for your own souls, and if you do evil, it shall be for them.
idan kun kyautata, kun kyautata dõmin kanku, kuma idan kun mũnana to dõmĩnsu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he said: these are my daughters, if you will do (aught).
ya ce: "ga waɗannan, 'ya'yãna idan kun kasance mãsu aikatãwa ne."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
if you turn away, then he is responsible for what he is charged with and you are responsible for what you are charged with. if you obey him, you will be rightly guided.
to, idan kun jũya, to, a kansa akwai abin da aka aza masa kawai, kuma a kanku akwai abin da aka aza muku kawai, kuma idan kun yi masa ɗã'ã za ku shiryu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
"if you do good, you will do so for your own good; if you do ill, you will do it for your own loss."
idan kun kyautata, kun kyautata dõmin kanku, kuma idan kun mũnana to dõmĩnsu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
say: 'mock if you will; allah will surely bring forth what you are fearing'
ka ce: "ku yi izgili. lalle ne, allah ne mai fitai da abin da kuke tsõro."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
if you give alms openly, it is well, and if you hide it and give it to the poor, it is better for you; and this will do away with some of your evil deeds; and allah is aware of what you do.
idan kun nũna sadakõki to, yana da kyau ƙwarai kuma idan kuka ɓõye su kuma kuka je da su ga matalauta, to shi ne mafi alhẽri a gareku, kuma yana kankarẽwa, daga barinku, daga miyãgun ayyukanku. kuma allah ga abin da kuke aikatawa masani ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
"and do you get for yourselves palaces (fine buildings) as if you will live therein for ever.
"kuma kunã riƙon matsãrar ruwa, tsammãninku, ku dawwama?"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
fear for your own souls; he who has strayed cannot harm you in the least if you are on guidance; towards allah only you will all return – he will then inform you of what you used to do.
ku lazimci rãyukanku, wanda ya ɓace bã zai cuce ku ba idan kun shiryu, zuwa ga allah makõmarku take gabã ɗaya. sa'an nan ya bã ku lãbari ga abin da kuka kasance kunã aikatãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and he gave you much of what you seek; and if you enumerate the favours of allah, you will never be able to count them; indeed man is very unjust, most ungrateful.
kuma ya bã ku dukkan abin da kuka rõƙe shi kuma idan kun ƙidaya, ni'imar allah bã zã ku lissafe ta ba. lalle ne mutum, haƙĩƙa, mai yawan zãlunci ne, mai yawan kãfirci.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
[saying,] ‘if you do good, you will do good to your [own] souls, and if you do evil, it will be [evil] for them.’
idan kun kyautata, kun kyautata dõmin kanku, kuma idan kun mũnana to dõmĩnsu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
the excesses you commit will be of harm only to yourselves, (enjoy, if you will) the fleeting pleasure of this world; in me end you shall all return to us, and then we shall tell you what you did.
abin sani kawai, zãluncinku a kanku yake, a bisa rãyuwar dũniya. sa'an nan kuma zuwa gare mu makõmarku take, sa'an nan mu bã ku lãbãri game da abin da kuka kasance kunã aikatãwa,
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
it is not for you to guide them: god guides whom he will. whatever you spend you will do so for yourself, for you will do so to seek the way that leads to god; and what you spend in charity you will get back in full, and no wrong will be done to you.
shiryar da su bã ya a kanka, kuma amma allah shi ne yake shiryar da wanda yake so, kuma abin da kuka ciyar daga alhẽri, to, dõmin kanku ne, kuma bã ku ciyarwa, fãce dõmin nẽman yardar allah, kuma abin da kuke ciyarwa daga alhẽri zã a cika lãdarsa zuwa gare ku, alhãli kuwa kũ bã a zãluntarku.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and if you could but see when the wrongdoers are in the overwhelming pangs of death while the angels extend their hands, [saying], "discharge your souls! today you will be awarded the punishment of [extreme] humiliation for what you used to say against allah other than the truth and [that] you were, toward his verses, being arrogant."
kuma dã kã gani, a lõkacin da azzãlumai suke cikin mãyen mutuwa, kuma malã'iku sunã mãsu shimfiɗa hannuwansu, (sunã ce musu) "ku fitar da kanku; a yau anã sãka muku da azãbar wulãƙanci sabõda abin da kuka kasance kunã faɗa, wanin gaskiya, ga allah kuma kun kasance daga ãyõyinsa kunã yin girman kai."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
Some human translations with low relevance have been hidden.
Show low-relevance results.