From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
do they think that by increasing their wealth and children
shin, sunã zaton cẽwa abin da muke taimakon su da shi daga dũkiya da ɗiya,
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he answers the prayers of the righteously striving believers and grants them increasing favors.
kuma yanã karɓa wa waɗannan da suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma yanã ƙãra musu (sakamako) daga falalarsa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and they disobeyed their lord's apostle, so he laid hold of them with a grip increasing.
dõmin sun sãɓã wa manzon ubangijinsu, sabõda haka ya kãmã su da wani irin kãmu mai ƙãruwar (tsanani).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
as a trial for them. god will make those who disregard the guidance from their lord suffer increasing torment.
"domin mu jarraba su a ciki, kuma wanda ya kau da kai daga tuna ubangijinsa, ubangijinsa zai shigar da shi azãba mai hauhawa."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
chinese people as well as other asians in the united kingdom and the united states have reported increasing levels of racist abuse, as well as assaults.
mutanenen china da ma wasu yan nahiyar asiya a birtaniya da ma kasashen u.s. sun ba da rahoton karin nuna wariyar fata, da ma wasu hare-hare.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
in order to try them through it. but whoever turns away from the remembrance of his lord, will be given increasing torment by him."
"domin mu jarraba su a ciki, kuma wanda ya kau da kai daga tuna ubangijinsa, ubangijinsa zai shigar da shi azãba mai hauhawa."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
in response to the rapidly increasing number of publications on the emerging disease, this article attempts to provide a timely and comprehensive review of the swiftly developing research subject.
saboda martani ga yawan lambar wallafewa cikin sauri a kan cutar da ke kunno kai, wannan labarin yayi ƙoƙarin samar da ingantaccen nazari game haɓaka batun bincike mai sauri.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
praise belongs to god, originator of the heavens and earth, who appointed the angels to be messengers having wings two, three and four, increasing creation as he wills.
gõdiya ta tabbata ga allah, mai fãra halittar sammai da ƙasã, mai sanya malã'iku manzanni mãsu fukãfukai, bibbiyu, da uku-uku da hurhuɗu. yanã ƙãrãwar abin da ya ke so a cikin halittar.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
our mighty servants, who will chase you from house to house. this is a decree already ordained. we, then, gave you a chance to defeat your enemies with the help of increasing your wealth and offspring.
sa'an nan kuma mu nwayar da ɗauki a gare ku a kansu, kuma mu taimake ku da dũkiyõyi da ɗiya kuma mu sanya ku mafiya yawan mãsu fita yãƙi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
the increasing use of these agents is based on their ease of use and rapid killing activity against micro-organisms; however, they should not serve as a replacement for proper hand washing unless soap and water are unavailable.
kara amfani da wadannan wakilan ya dogara ne akan sauƙin amfani da ayyukan kashewa da sauri akan kwayoyin cuta koyaya ya kamata suyi amfani da matsayin sauyawa don wankin da ya dace saidai kuma idan babu ruwa ko sabulu.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
" a systematic review of 70 studies found that community-based approaches are effective at increasing hand washing in lmics, while social marketing campaigns are less effective.one example for hand washing promotion in schools is the ""three star approach"" by unicef that encourages schools to take simple, inexpensive steps to ensure that students wash their hands with soap, among other hygienic requirements. "
a wata bita na bincike guda 70 ta nuna hanyan wayar da kai kan wanke hannu cikin al’umma ta fi inganci a wajen kara amincewa da wanke hannu a lmics, sannan camfen na tallan jama’a ba shi da wani inganci mai kyau. wata misali domin wayar da kai kan wanke hannu a makarantu shine “three star approach” wadda unicef ta kago wanda ke karfafa makarantu su dauki matakai marasa sada domin ganin cewa dalibai sun wanke hannayensu da sabulu, tare da wasu hanyoyi na tsafta.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting