From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
the orphan near in relationship,
ga marãya ma'abũcin zumunta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
the virtuous will live in bliss,
lalle ne, mãsu ɗã'ã ga allah tabbas suna cikin ni'ima.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
the virtuous ones will live in bliss
lalle ne, mãsu ɗã'ã ga allah, dãhir, suna cikin ni'ima.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
they will live in gardens with honour.
waɗannan, a cikin gidãjen aljanna, waɗanda ake girmamãwa ne
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
what does it mean to live in kathmandu?
mene apna kaam khatm kar liya hai
Last Update: 2024-12-04
Usage Frequency: 1
Quality:
and let you live in the land after them.
kuma haƙĩƙa, munã zaunar da ku ga ƙasa a bãyansu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
so he will live in a state of bliss
sabõda haka, shi yana cikin wata rãyuwa yardadda.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
(they will live) in the bountiful gardens,
a cikin gidãjen aljannar ni'ima.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
surely those who live in awe of their lord,
lalle ne waɗanda suke mãsu sauna sabo da tsõron ubangijinsu,
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
who will inherit paradise, and live in it for ever.
waɗanda suke gãdõn (aljannar) firdausi, su a cikinta madawwama ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
it lives in me
Last Update: 2024-04-09
Usage Frequency: 2
Quality:
but in the gardens the righteous shall live in bliss,
lalle, mãsu taƙawa, sunã a cikin gidãjen aljanna da wata ni'ima.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
surely they were before that made to live in ease and plenty.
lalle sũ, sun kasance a gabãnin wannan waɗanda aka jiyar dãɗi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
they are the companions of the fire and shall live in it for ever.
waɗannan abokan wuta ne, sũ a cikinta madawwama ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
they will live in it for ever, and will find no saviour or helper.
sunã madawwama a cikinta har abada, bã su sãmun majiɓinci, kuma bã su sãmun mataimaki.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
few studies have considered the overall cost effectiveness of hand washing in developing countries in relationship to dalys averted.
''yan nazarin kalilan sun yi la’akari da tasirin farashin wanke hannu a kasashe masu tasowa, a cikin alaƙar da aka hana daly.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
and they believed in him: so we let them live in ease for a while.
sai suka yi ĩmãni sabõda haka muka jiyar da su dãdi har wani lõkaci.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
as for the righteously striving believers, they will live in paradise wherein streams flow.
lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, sunã da gidãjen aljanna, ƙoramu na gudãna daga ƙarƙashin gidãjen.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and live in it for ever; how evil will that burden be for them on the day of resurrection.
sunã madawwama a cikinsa, kuma yã mũnana ya zama abin ɗauka, a rãnar ¡iyãma.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
"do you build high palaces on every high place, while you do not live in them?
"shin, kunã yin ginin sitadiyo a kõwane tsauni ne, kunã yin wãsa?"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting