Results for maximum translation from English to Hausa

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

maximum window list size

Hausa

iyaka girmar jerin taga

Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:

English

selling substandard face masks has a maximum sentence of life imprisonment

Hausa

sayar da abin rufe fuskoki marar nganci masu suna da mafi yawan hukuncin ɗaurin rai da rai a kurkuku

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

thereupon salih warned them: 'enjoy yourselves in your homes for a maximum of three days.

Hausa

sai ya ce: "kuji dãɗi a cikin gidãjenku kwãna uku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

number of workspaces. must be more than zero, and has a fixed maximum to prevent making the desktop unusable by accidentally asking for too many workspaces.

Hausa

yawan filayen aiki. ana tilasa ya fi sifiri, kuma ya zamato yana da ƙayyadaddun iyaka (don a kiyaye rusar da kwamfyutan teburin ka ba da ganga ba ta yin tambayan filayen aiki na guda miliyan 34).

Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and keep ready for them the maximum of forces you can and the maximum number of horses you can keep tethered, in order to instil awe in the hearts of those who are the enemies of allah and who are your enemies, and in the hearts of some others whom you do not know; allah knows them; and whatever you spend in allah's cause will be repaid to you in full and you will never be in a loss.

Hausa

kuma ku yi tattali, dõminsu, abin da kuka sãmi ĩkon yi na wani ƙarfi, kuma da ajiye dawaki, kunã tsoratarwa, game da shi, ga maƙiyin allah kuma maƙiyinku da wasu, baicin su, ba ku san su ba, allah ne yake sanin su, kuma abin da kuka ciyar daga wani abu a cikin hanyar allah, zã a cika muku sakamakonsa, kuma kũ ba a zãluntar ku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
9,169,990,705 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK