Trying to learn how to translate from the human translation examples.
From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
(god) said: "then go hence, ostracised.
ya ce, "to, ka fita daga gare ta, dõmin lalle kai la'ananne ne."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
so do not take another god apart from god, or you will be cast into hell, reproved, ostracised.
kuma kada ka sanya wani abin bautãwa na daban tãre da allah har a jẽfa ka a cikin jahannama kanã wanda ake zargi, wanda ake tunkuɗẽwa
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
"whosoever desires what hastes away, we hasten to give him (in this life) as much as we please to whosoever we will; but afterwards there is hell for him in which he will burn, disgraced and ostracised.
wanda ya kasance yanã nufin mai gaggãwa, sai mu gaggauta masa a cikinta, abin da muke so ga wanda muke nufi, sa'an nan kuma mu sanya masa jahannama, ya ƙõnu da ita, yanã abin zargi kuma abin tunkuɗewa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting