From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
possessor of the glorious throne.
mai al'arshi mai girma
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
god is possessor of great grace.
kuma al1ah mai falala ne mai girma.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
god is the possessor of immense grace.
kuma allah mai falala ne mai girma.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
your lord is the forgiver, possessor of mercy.
kuma ubangijinka mai gãfara ne, ma'abũcin rahama.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and allah is the possessor of great bounty.
kuma al1ah mai falala ne mai girma.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
because he is a possessor of wealth and children,
sabõda yã kasance mai dũkiya da ɗiya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
your lord is the forgiving one, the possessor of mercy.
kuma ubangijinka mai gãfara ne, ma'abũcin rahama.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
is not allah all-mighty, possessor of retribution?
ashe, allah bai zama mabuwãyi ba, mai azãbar rãmuwa?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and your lord is the free of need, the possessor of mercy.
kuma ubangijinika wadãtacce ne ma'abũcin rahama.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
surely, allah is the provider, the possessor of power, the mighty.
lalle allah, shĩ ne mai azurtãwa, mai ĩkon yi, mai cikakken ƙarfi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
indeed, your lord is a possessor of forgiveness and a possessor of painful penalty.
lalle ubangijinka, haƙĩƙa, ma'abũcin gãfara ne, kuma ma'abũcin azãba mai raɗaɗi ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and he has already forgiven you, and allah is the possessor of bounty for the believers.
kuma lalle ne, haƙĩƙa, ya yãfe muku laifinku. kuma allah ma'abucin falala ne ga mũminai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he selects for his mercy whom he wills. and allah is the possessor of great bounty.
yanã keɓance wanda ya so da rahamarsa, kuma allah ma'abucin falala ne, mai girma.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
but allah selects for his mercy whom he wills, and allah is the possessor of great bounty.
kuma allah yana keɓance da wanda yake so da rahamarsa. kuma allah ma'abũcin falala mai girma ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he will provide you with good sustenance until a stated term, and will bestow his grace on every possessor of virtue.
sa'an nan ku tũba zuwa gare shi, ya jiyar da ku dãɗi, jiyarwa mai kyau zuwa ga ajali ambatacce, kuma ya bai wa dukkan ma'abucin, girma girmansa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and indeed, he was a possessor of knowledge because of what we had taught him, but most of the people do not know.
kuma lalle ne shĩ, haƙĩƙa, ma'abũcin wani ilmi ne ga abin da muka sanar da shi, kuma mafi yawan mutãne ba su sani ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
nothing is said to you but was said to the messengers before you: your lord is possessor of forgiveness, and possessor of painful repayment.
bã zã a fada maka ba fãce abin da aka riga aka faɗa ga manzannin da suke a gabãninka. lalle ubangijinka, haƙĩƙa, ma'abũcin gãfara ne, kuma ma'abũcin azãba mai raɗaɗi ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
exalter of ranks is he, possessor of the throne, casting the spirit of his bidding upon whomever he will of his servants, that he may warn them of the day of encounter,
mai ɗaukaka darajõji (dõmin mũminai), mai al'arshi, yanã jẽfa rũhi daga al'amarinsa a kan wanda ya so daga bãyinsa, dõmin ya yi gargaɗi kan rãnar gamuwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
bear patiently what they say, and remember our servant dawood, the possessor of power; surely he was frequent in returning (to allah).
ka yi haƙuri bisa ga abin da suke faɗa (na izgili), kuma ka ambaci bãwanmu dãwũda ma'abũcin ƙarfin ibãda. lalle, shi, mai mayar da al'amari ga allah ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
be patient over what they say and remember our servant, david, the possessor of strength; indeed, he was one who repeatedly turned back [to allah].
ka yi haƙuri bisa ga abin da suke faɗa (na izgili), kuma ka ambaci bãwanmu dãwũda ma'abũcin ƙarfin ibãda. lalle, shi, mai mayar da al'amari ga allah ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: