From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
our word had already preceded our worshipers, the messengers,
kuma lalle, haƙĩƙa kalmarmu ta gabãta ga bãyinmu, manzanni.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
already our word has preceded to our servants, the envoys;
kuma lalle, haƙĩƙa kalmarmu ta gabãta ga bãyinmu, manzanni.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
have they not journeyed in the land and observed the fate of those who preceded them?
ashe, kuma ba su yi tafiya ba, a cikin ƙasã, dõmin su dũba yadda ãƙibar waɗannan da suke a gabãninsu ta kasance?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and if not for a word that preceded from your lord, it would have been judged between them.
kuma bã dõmin wata kalma wadda ta gabãta daga ubangijinka ba, haƙĩƙa, dã an yi hukunci a tsakãninsu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
[it is] the established way of allah which has preceded among his servants.
hanyar allah wadda ta gabãta a cikin bãyinsa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
verily those for whom the good reward hath preceded from us, they therefrom shall be kept far away.
lalle ne waɗanda kalmar yabo tã gabãta a garẽ su daga garẽ mu, waɗannan waɗanda ake nĩsantarwa daga barinta ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
if not for a decree from allah that preceded, you would have been touched for what you took by a great punishment.
bã dõmin wani littãfi daga allah ba, wanda ya gabãta, dã azãba mai girma daga allah tã shãfe ku a cikin abin da kuka kãma.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and those who disbelieve say of those who believe: had it been good, they would not have preceded us thereto.
kuma waɗanda suka kãfirta suka ce wa waɗanda suka yi ĩmãni: "da (alƙur'ãni) ya kasance, wani alhẽri ne," dã ba su riga muzuwa gare shi ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and indeed we have sent down towards you clear verses, and some account of those who preceded you, and advice for the pious.
kuma lalle ne mun saukar zuwa gare ku, ãyõyi mãsu bayyanãwa, da misãli daga waɗanda suka shige daga gabãninku, da wa'azi ga mãsu taƙawa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and we destroyed greater than them in [striking] power, and the example of the former peoples has preceded.
sai muka halakar da waɗanda suke sũ ne mafiya ƙarfin damƙa daga gare su. kuma abin misãlin mutãnen farkon ya shũɗe.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and lut: recall what time he said unto his people: verily ye commit an indecency wherein none hath preceded you in the worlds.
da lũɗu, a lõkacin daya ce wa mutãnensa, "lalle kũ, haƙĩƙa kunã jẽ wa alfãsha wadda wani mahalũƙi daga cikin dũniya bai riga ku gare ta ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and assuredly vouchsafed unto musa the book, and disputation arose thereabout; and had not a word preceded from thy lord, it would have been decreed between them.
kuma haƙĩƙa, mun bai wa mũsã littãfi, sai aka sãɓã wa jũna a cikinsa. kuma bã dõmin wata kalma wadda ta gabãta daga ubangijinka ba, haƙĩƙa, dã an yi hukunci a tsakãninsu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and we had already given moses the scripture, but it came under disagreement. and if not for a word that preceded from your lord, it would have been concluded between them.
kuma lalle mun bai wa mũsã littãfi, sai aka yi ɗãɓãni a cikinsa, kuma ba dõmin wata kalma da tã gabata ba daga ubangijinka, lalle dã an yi hukunci a tsakãninsu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
can they be compared to those who possess a clear proof from their lord, followed up by a witness from him, preceded by the book of moses, as a guide and a mercy?
shin, wanda ya kasance a kan hujja bayyananna daga ubangijinsa, kuma wata shaida tanã biyar sa daga gare shi, kuma a gabãninsa akwai littãfin mũsãabin kõyi da rahama?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he has sent down to you the book with the truth, confirming what preceded it; and he has sent down the torah and the gospel (of prophet jesus which has been lost)
yã sassaukar da littãfi a gare ka da gaskiya, yana mai gaskatãwa ga abin da ke gaba gare shi, kuma allah yã saukar da attaura da linjĩlã.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and [we had sent] lot when he said to his people, "do you commit such immorality as no one has preceded you with from among the worlds?
da lũɗu, a lõkacin daya ce wa mutãnensa: "shin, kunã jẽ wa alfãsha, bãbu kõwa da ya gabãce ku da ita daga halittu?"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and [mention] lot, when he said to his people, "indeed, you commit such immorality as no one has preceded you with from among the worlds.
da lũɗu, a lõkacin daya ce wa mutãnensa, "lalle kũ, haƙĩƙa kunã jẽ wa alfãsha wadda wani mahalũƙi daga cikin dũniya bai riga ku gare ta ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
(and it also belongs to) those who came after them, and who pray: “lord, forgive us and our brethren who have preceded us in faith, and do not put in our hearts any rancour towards those who believe.
kuma waɗanda suka zõ daga bãyansu, sunã cẽwa, "yã ubangijinmu! ka yi gãfara a gare mu, kuma ga 'yan'uwanmu, waɗanda da suka riga mu yin ĩmãni, kada ka sanya wani ƙulli a cikin zukãtanmu ga waɗanda suka yi ĩmãni.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting