Results for proposal translation from English to Hausa

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

it is not a sin if you make an indirect marriage proposal or have such an intention in your hearts.

Hausa

kuma bãbu laifi a kanku a cikin abin da kuka gitta da shi daga nẽman auren mãtãko kuwa kuka ɓõye a cikin zukatanku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

now our guideline received a comment by zhou et al., they introduced a simple scoring proposal based on their clinical experience.

Hausa

yanzu jagorancinmu ta karɓi sharhi ta hanyar zhou et al., sun gabatar da wani tsari mai sauƙi wanda ya danganci ƙwarewar asibiti.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

it shall be no offence for you to hint at a proposal of marriage [to divorced or widowed women] or to cherish them in your hearts.

Hausa

kuma bãbu laifi a kanku a cikin abin da kuka gitta da shi daga nẽman auren mãtãko kuwa kuka ɓõye a cikin zukatanku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

it is no offence if you make indirect proposal of marriage to widows during their waiting term or keep it concealed in your hearts: for allah knows that you will naturally think of them.

Hausa

kuma bãbu laifi a kanku a cikin abin da kuka gitta da shi daga nẽman auren mãtãko kuwa kuka ɓõye a cikin zukatanku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

thus, if they do not keep away from you nor come forward with a peace proposal nor desist from harming you, apprehend and slay them wherever you find them, for we have given you full control over them.

Hausa

to, idan ba su nĩsance ku ba, kuma sun jẽfa sulhu zuwa gare ku, kuma sun kange hannuwansu, to, ku kãmã su, kuma ku kashe su inda duk kuka kãmã su, kuma waɗannan, mun sanya muku dalĩli bayyanannea kansu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

there is no fault in you touching the proposal to women you offer, or hide in your hearts; god knows that you will be mindful of them; but do not make troth with them secretly without you speak honourable words.

Hausa

kuma bãbu laifi a kanku a cikin abin da kuka gitta da shi daga nẽman auren mãtãko kuwa kuka ɓõye a cikin zukatanku. allah ya san cẽwa lalle ne ku za ku ambata musu (shi).

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

a counter-proposal is in favour of a recombination between a pangolin sars-cov-2-related beta-cov and ratg13 in the third wild animal species.

Hausa

neman shawara ya dace da sake hadewa tsakanin sars-cov-2 da aka hada da beta-cov da ratg13 a cikin dabbobin daji na uku.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
8,883,652,942 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK