Results for relevant translation from English to Hausa

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

a relevant review was conducted by whitby et al.

Hausa

whitby et al. sun gudanar da bita mai dacewa.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

many gps and primary care teams may not realize that important relevant data can be coded.

Hausa

yawancin gps da ƙungiyoyin farkon kulawa ba sa iya gane cewa mahimman bayanai masu mahimmanci za a iya saka masu lamba.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if true, arrows will be placed on the hide buttons. this key is only relevant if the enable_buttons key is true.

Hausa

in da gaske, za'a saka kibiyoyi kan maɓallun ɓoyarwa. wannan maɓalli na da amfani kawai idan maɓallun_farawa gaske ne.

Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:

English

specifies the number of pixels visible when the panel is automatically hidden into a corner. this key is only relevant if the auto_hide key is true.

Hausa

yana ƙayyade yawan pixel da ana iya gani idan an ɓoye fanel farat ɗaya cikin wata lungu. wannan maɓalli na da amfani kawai idan maɓallin ɓoyewa_farat ɗaya na gaske ne.

Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:

English

specifies the number of milliseconds delay after the pointer leaves the panel area before the panel is automatically hidden. this key is only relevant if the auto_hide key is true.

Hausa

yana ƙayyade yawan dakatawa na millisakan bayan da manuni ta bar wurin fanel kafin a ɓoye fanel farat ɗaya. wannan maɓalli na da amfani kawai idan maɓallin ɓoyewa-farat ɗaya na gaske ne.

Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:

English

the intention is that these will eventually be mapped to the new snomed ct concepts as they become available, allowing recording of relevant data (multimedia appendix 1).

Hausa

manufar shine a ƙarshe za a tsara waɗannan zuwa sabbin dabarun snomed ct kamar yadda suke zama, suna ba da damar rikodin bayanai masu dacewa (appendix multimidiya 1).

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

specifies the number of milliseconds delay after the pointer enters the panel area before the panel is automatically re-shown. this key is only relevant if the auto_hide key is true.

Hausa

yana ƙayyade yawan dakatawa na millisakan bayan manunin ta shigo wurin fanel kafin a sake-nuna fanel ɗin farat ɗaya. wannan maɓalli na da amfani kawai idan maɓallin ɓoyewa-farat ɗaya na gaske ne.

Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:

English

the location of the .desktop file describing the launcher. this key is only relevant if the object_type key is "launcher-object".

Hausa

wurin .fayil na kwamfyutan tebur da ke bayyana shirin mai gabatarwa. wannan maɓalli na da amfani kawai idan nau'in maɓallin_abun shine "abu-mai gabatawa"

Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

the location of the panel along the x-axis. this key is only relevant in un-expanded mode. in expanded mode this key is ignored and the panel is placed at the screen edge specified by the orientation key.

Hausa

wurin da aka sa fanel a bakin x-axis. wannan maɓallin na da amfani kawai idan yana cikin shirin cire-faɗi. idan yana cikin shirin faɗaɗawa, za'a ƙyale wannan maɓalli kuma a saka fanel a bakin fuskar kwamfyutan wanda maɓallin juyi ta ƙayyade.

Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:

English

"meaningful participation by all ""relevant stakeholders"" would be required, including that of public health experts and marginalised groups.the german chaos computer club (ccc) and reporters without borders (reporter ohne grenzen) (rsf) also issued checklists."

Hausa

shiga tataunawar da ma’ana ga dukkan masu fada aji ake bukata, dama na ma’aikatan kiwon lafiya da kungiyoyi gammayayar kungiyanr na’urar jamus ccc da ma yan jarida marasa iyaka (reporter ohne grenzen) rsf suma sun fidda sunayen dubawa.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Get a better translation with
8,798,329,823 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK