Results for shackles translation from English to Hausa

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

and none will shackle as he shackles.

Hausa

kuma bãbu wani mai ɗauri irin ɗaurinsa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and others bound together in shackles.

Hausa

waɗansu, ɗaɗɗaure a cikin marũruwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

with us are shackles, and a fierce fire.

Hausa

lalle ne, a wurinmu, akwai wasu marũruwa mãsu nauyi da jahĩm.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

indeed, with us [for them] are shackles and burning fire

Hausa

lalle ne, a wurinmu, akwai wasu marũruwa mãsu nauyi da jahĩm.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and you will see the criminals that day bound together in shackles,

Hausa

kuma kana ganin mãsu laifi, a rãnar nan, sunã waɗanda aka yi wa ciri daidai a cikin marũruwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and we shall place shackles on the necks of those who disbelieved.

Hausa

kuma muka sanya ƙuƙumma a cikin wuyõyin waɗanda suka kãfirta.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

indeed, we have prepared for the disbelievers chains and shackles and a blaze.

Hausa

lalle ne, mũ, mun yi tattali, dõmin kãfirai, sarƙoƙi da ƙuƙumma da sa'ĩr.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

when shackles will be on their necks and also chains; they will be dragged.

Hausa

a lõkacin da ƙuƙumma suke a cikin wuyõyinsu, da sarƙõƙi anã jan su.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

we have indeed kept prepared chains, and shackles and a blazing fire for the disbelievers.

Hausa

lalle ne, mũ, mun yi tattali, dõmin kãfirai, sarƙoƙi da ƙuƙumma da sa'ĩr.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

when around their necks will be shackles and chains; they will be dragged. –

Hausa

a lõkacin da ƙuƙumma suke a cikin wuyõyinsu, da sarƙõƙi anã jan su.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

they are the ones who disbelieved in their lord; they are the ones who shall have shackles around their necks.

Hausa

waɗancan ne waɗanda suka kãfirta da ubangijinsu, kuma waɗanda akwai ƙuƙumai a cikin wuyõyinsu, kuma waɗancan ne abõkan wuta.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

we placed shackles around their necks, up to their chins, so they are stiff-necked.

Hausa

lalle mũ, mun sanya ƙuƙumma a cikin wuyõyinsu, sa'an nan sũ (ƙuƙumman sun kai) har zuwa ga haɓõɓinsu, sabõda haka, sũ banƙararru ne.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

verily we have placed on their necks shackles which are up to the chins; so that their heads are forced up.

Hausa

lalle mũ, mun sanya ƙuƙumma a cikin wuyõyinsu, sa'an nan sũ (ƙuƙumman sun kai) har zuwa ga haɓõɓinsu, sabõda haka, sũ banƙararru ne.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

but they will [all] confide regret when they see the punishment; and we will put shackles on the necks of those who disbelieved.

Hausa

kuma suka assirtar da nadãma a lõkacin da suka ga azãba. kuma muka sanya ƙuƙumma a cikin wuyõyin waɗanda suka kãfirta.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

indeed, we have put shackles on their necks, and they are to their chins, so they are with heads [kept] aloft.

Hausa

lalle mũ, mun sanya ƙuƙumma a cikin wuyõyinsu, sa'an nan sũ (ƙuƙumman sun kai) har zuwa ga haɓõɓinsu, sabõda haka, sũ banƙararru ne.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and they shall conceal regret when they shall see the punishment; and we will put shackles on the necks of those who disbelieved; they shall not be requited but what they did.

Hausa

kuma muka sanya ƙuƙumma a cikin wuyõyin waɗanda suka kãfirta. lalle, bã zã a yi musu sakamako ba fãce da abin da suka kasance sunã aikatãwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

they are those who have disbelieved in their lord; and they are those who will have shackles around their necks; and they are the people of hell; remaining in it forever.

Hausa

waɗancan ne waɗanda suka kãfirta da ubangijinsu, kuma waɗanda akwai ƙuƙumai a cikin wuyõyinsu, kuma waɗancan ne abõkan wuta. sũ, a cikinta, mãsu dawwama ne.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

these are they who disbelieved in their lord; and these! -- the shackles round their necks; and these shall be the fellows of the fire as abiders therein.

Hausa

waɗancan ne waɗanda suka kãfirta da ubangijinsu, kuma waɗanda akwai ƙuƙumai a cikin wuyõyinsu, kuma waɗancan ne abõkan wuta. sũ, a cikinta, mãsu dawwama ne.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

(a command will be issued): “seize him and shackle him,

Hausa

(sai a ce wa malã'iku) "ku kãmã shi, sa'an nan ku sanyã shi a cikin ƙuƙumi."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Get a better translation with
8,920,905,758 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK