From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
stir not thy tongue herewith to hasten it.
kada ka mõtsar da harshenka game da shi dõmin ka yi gaugãwar riƙe shi (alƙur'ãni).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and if it happens that a prompting from satan should stir you up, seek refuge with allah.
kuma imma wata fizga daga shaiɗan ta fizge ka, sai ka nẽmi tsari ga allah.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
it is among his signs that the earth you see all barren and desolate begins to stir and sprout when we send down rain upon it.
kuma akwai daga ãyõyinsa cẽwa lalle kai kanã ganin ƙasã ƙẽƙasasshiya, to, idan mun saukar da ruwa a kanta, sai ta girgiza kuma ta kumbura.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
if a prompting from satan should stir you, seek refuge with god: he is the all hearing and the all knowing.
kuma idan wata fizga ta fizge ka daga shaiɗan, to ka nẽmi tsari ga allah. lalle shĩ, shĩ ne mai ji, masani.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
allah sends the winds that stir up clouds and then he spreads them in the sky as he pleases and splits them into different fragments, whereafter you see drops of rain pouring down from them.
allah ne wanda ke aika iskõki, sai su mõtsar da girgije, sa'an nan ya shimfiɗa shi a cikin sama yadda yake so, kuma ya sanya shi wani ɓaɓɓake, sa'an nan ka ga ruwa na fita daga tsakãninsa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
god is he that looses the winds, that stir up cloud, then we drive it to a dead land and therewith revive the earth, after it is dead.
kuma allah ne ya aika da iskõki har su mõtsar da girgije, sa'an nan mu kõra shi zuwa ga gari matacce, sa'an nan mu rãyar da ƙasã game da shi a bayan mutuwarta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
(o prophet), do not stir your tongue hastily (to commit the revelation to memory).
kada ka mõtsar da harshenka game da shi dõmin ka yi gaugãwar riƙe shi (alƙur'ãni).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: