Trying to learn how to translate from the human translation examples.
From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
but what is the matter with the unbelievers, that they strain their glances continuously towards them,
mẽ yã sãmi waɗanda suka kãfirta, a wajenka, sunã gaugãwar (gudu).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
school closures puts a strain on parents and guardians to provide childcare and manage distance learning while children are out of school.
kulle makarant ya haifar da matsi ga iyaye wajen kulawar yara da lura da tsarin koyo daga gida yayin da dalibai basu iya zuwa makaranta.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
(so) they should not strain their ears in the direction of the exalted assembly but be cast away from every side,
bã zã su iya saurãre zuwa ga jama'a mafi ɗaukaka (malã'iku) ba, kuma anã jĩfar su daga kõwane gẽfe.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
do not strain your eyes after what we have given certain classes of them to enjoy, and do not grieve for them, and make yourself gentle to the believers.
kada lalle kaƙĩƙa idãnunka biyu zuwa ga abin da muka jiyar da su dãɗi game da shi, nau'i-nau'i a gare su, kuma kada ka yi baƙin ciki a kansu, kuma sassauta fikãfikanka ga mãsu ĩmãni.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
the first hcov-229e strain, b814, was isolated from the nasal discharge of patients with common cold in mid-1960s.
nau'in hcov-229e na farko, b814, ya kasance mai rabuwa daga fitowar hancin marasa lafiya masu fama da murar yau da kullum a tsakiyar shekarun 1960.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
an example of these effects is the loss of a full-length orf4 in the hcov-229e prototype strain, owing to a two-nucleotide deletion.
misalin waɗannan tasirin shine asarar cikakken tsawon orf4 a cikin ƙwayar samfurin hcov-229e, sakamakon shafewar nucleotide guda biyu.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
chinese scientists were able to isolate a strain of the coronavirus and publish the genetic sequence so laboratories across the world could independently develop polymerase chain reaction (pcr) tests to detect infection by the virus.
masana kimiyya na kasar china ya sami damar ware nau'in kwayar cutar coronavirus da walafawar jerin kwayoyin halita sabo da dakunan gwaje-gwaje na fadin duniya za su iya haɓaka polymerase chain reaction (pcr) gwaji don gano kamuwa da kwayar cutar.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
and strain not thine eyes after that which we have given classes of them to enjoy: the splendour of the life of the world, that we might try them therein; and the provision of thy lord is the best and most lasting.
kuma kada ka mĩƙar da idãnunka zuwa ga abin da muka jiyar da su dãɗi da shi, nau'i-nau'i daga gare su, kamar huren rãyuwar dũniya yake, dõmin mu fitine su a cikinsa, alhãli kuwa arzikin ubangijinka, ne mafi alhẽri kuma mafi wanzuwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
a 29-nucleotide deletion characteristic of sars-covs has been found in strains isolated at the beginning of the human epidemic.
an gano rugujewar kwayar halittar 29 daga yanayin sars-covs a jini a farkon lokacin da aka fara gano annobar a jikin dan adam.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality: