Results for unleashed translation from English to Hausa

English

Translate

unleashed

Translate

Hausa

Translate
Translate

Instantly translate texts, documents and voice with Lara

Translate now

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

by those unleashed in succession.

Hausa

ina rantsuwa da iskõkin da ake sakõwa jẽre, sunã bin jũna.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

he unleashed the two seas so that they merge together,

Hausa

yã garwaya tẽku biyu (ruwan dãɗi da na zartsi) sunã haɗuwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and in aad. we unleashed against them the devastating wind.

Hausa

kuma ga Ãdãwa, a lõkacin da muka aika iska ƙẽƙasasshiya a kansu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and in ‘ad when we unleashed upon them a barren wind.

Hausa

kuma ga Ãdãwa, a lõkacin da muka aika iska ƙẽƙasasshiya a kansu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

we unleashed upon them a screaming wind, on a day of unrelenting misery.

Hausa

lalle mũ, mun aika da iska mai tsananin sauti a kansu, a cikin wani yinin nahĩsa mai dõgẽwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

indeed we unleashed upon them an icy gale on an incessantly ill-fated day,

Hausa

lalle mũ, mun aika da iska mai tsananin sauti a kansu, a cikin wani yinin nahĩsa mai dõgẽwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

we unleashed upon them a rain of stones, excepting the family of lot, whom we delivered at dawn

Hausa

lalle mun aika iskar tsakuwa a kansu, fãce mabiyan lũɗu, mun tsirar da su a lõkacin asuba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

we unleashed upon them a shower of stones, except for the family of lot; we rescued them at dawn.

Hausa

lalle mun aika iskar tsakuwa a kansu, fãce mabiyan lũɗu, mun tsirar da su a lõkacin asuba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

there will be unleashed upon you a flash of fire and a smoke; then you will not be able to help one another.

Hausa

anã sako wani harshe daga wata wutã a kanku, da narkakkiyar tagulla. to, bã zã ku nẽmi taimako ba?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

we unleashed against them a wind and hosts (angels) you could not see. allah sees the things you do.

Hausa

ku tuna ni'imar allah a kanku a lõkacin da waɗansu rundunõni suka zo muku, sai muka aika wata iskã a kansu da waɗansu rundunõni waɗanda ba ku gani ba, kuma allah yã kasance mai gani ga abin da kuke aikatãwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

but they turned away, so we unleashed against them the flood of the dam; and we substituted their two gardens with two gardens of bitter fruits, thorny shrubs, and meager harvest.

Hausa

sai suka bijire sabõda haka muka saki mãlãlin arimi (dam) a kansu, kuma muka musanya musu gõnakinsu biyu da waɗansu gõnaki biyu mãsu 'ya'yan itãce kaɗan: talãkiya da gõriba da wani abu na magarya kaɗan.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

so we unleashed upon them a screaming wind, for a few miserable days, to make them taste the punishment of shame in this life; but the punishment of the hereafter is more shameful; and they will not be saved.

Hausa

sai muka aika, a kansu, da iska mai tsananin sauti da sanyi, a cikin kwãnuka na shu'umci, dõmin mu ɗanɗana musu azãbar wulãƙanci, a cikin rãyuwar dũniya, kuma lalle azãbar lãhira ita ce mafi wulãƙantarwa, kuma sũ bã zã a taimake su ba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

but they disregarded [the path of allah], so we unleashed upon them a violent flood and replaced their two gardens with two gardens bearing bitter fruit, tamarisk, and sparse lote trees.

Hausa

sai suka bijire sabõda haka muka saki mãlãlin arimi (dam) a kansu, kuma muka musanya musu gõnakinsu biyu da waɗansu gõnaki biyu mãsu 'ya'yan itãce kaɗan: talãkiya da gõriba da wani abu na magarya kaɗan.

Last Update: 2024-05-08
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
8,797,535,544 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK