From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
he hath taught him utterance.
yã sanar da shi bayãni (magana).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
what you say is a monstrous utterance.
lalle ne kũ, haƙĩƙa, kunã faɗar magana mai girma!
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
it is surely a decisive utterance;
lalle ne shĩ (alƙur'ãni), haƙĩƙa magana ce daki-daki
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
this is not the utterance of an accursed devil.
kuma shi (alƙur'ani) bã maganar shaiɗani, wanda aka la'ana, ba ce.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
what! have they willed this utterance to one another?
shin, sunã yi wa jũna wasiyya da shi ne?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
nor is this the utterance of a devil worthy to be stoned.
kuma shi (alƙur'ani) bã maganar shaiɗani, wanda aka la'ana, ba ce.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
that is the utterance of their mouths, conforming with the unbelievers before them.
wancan zancensu ne da bãkunansu. sunã kamã da maganar waɗanda suka kãfirta daga gabãni.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
allah loveth not the utterance of harsh speech save by one who hath been wronged.
allah bã ya son bayyanãwa da mũnãna daga magana fãce ga wanda aka zãlunta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
god does not love the utterance of evil words except in the case of someone who has been wronged.
allah bã ya son bayyanãwa da mũnãna daga magana fãce ga wanda aka zãlunta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
smiling at the ant's utterance, solomon burst into laughter and said: "my lord!
sai ya yi murmushi yanã mai dãriya daga maganarta, kuma ya ce, "yã ubangijĩna!
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
he is allah in the heavens and in the earth. he knoweth both your secret and your utterance, and he knoweth what ye earn.
kuma shĩ ne allah a cikin sammai, kuma a cikin ƙasa yanã sanin asĩrinku da bayyanenku, kuma yanã sanin abin da kuke yi na tsirfa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
hatred is revealed by (the utterance of) their mouths, but that which their breasts hide is greater.
haƙĩka, ƙiyayya tã bayyana daga bãkunansu, kuma abin da zukãtansu ke ɓõyẽwane mafi girma.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
they do not have any knowledge of that, nor did their fathers. monstrous is the utterance that comes out of their mouths, and they say nothing but a lie.
ba su da wani ilmi game da wannan magana, kuma iyãyensu bã su da shi, abin da ke fita daga bãkunansu ya girma ga ya zama kalmar faɗa! ba su faɗan kõme fãce ƙarya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
allah does not love the public utterance of hurtful speech unless (it be) by one to whom injustice has been done; and allah is hearing, knowing.
allah bã ya son bayyanãwa da mũnãna daga magana fãce ga wanda aka zãlunta. kuma allah yã kasance mai ji, masani.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
thus have we revealed it, a decisive utterance in arabic; and if thou shouldst follow their desires after that which hath come unto thee of knowledge, then truly wouldst thou have from allah no protecting friend nor defender.
kuma kamar wancan ne muka saukar da shi, hukunci a cikin lãrabci. kuma lalle ne idan kã bi son zuciyõyinsu a bãyan abin da ya zo maka na ilmi, bãbu wani masõyi a gare ka mai kãre ka daga allah, kuma bãbu matsari.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
said he, 'moses, i have chosen thee above all men for my messages and my utterance; take what i have given thee, and be of the thankful.'
lalle ne nĩ, nã zãɓe ka bisa ga mutãne da manzancina, kuma da maganãta. sabõda haka ka riƙi abin da nã bã ka, kuma ka kasance daga mãsu gõdiya."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
(o prophet!) let not the utterances of the opponents distress you.
kada maganarsu ta sanya ka a cikin baƙin ciki.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: