From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
god is watchful of everything.
kuma allah yã kasance mai tsaro ga dukan kõme.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
lo! thy lord is ever watchful.
lalle ne, ubangijinka yana nan a mafaka.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
allah is watchful over everything.
kuma allah yã kasance mai tsaro ga dukan kõme.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
indeed, your lord is ever watchful.
lalle ne, ubangijinka yana nan a mafaka.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
allah is watchful over all things.
kuma allah yã kasance mai tsaro ga dukan kõme.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
so be watchful, they too are watching.
sai ka yi jira. lalle sũ, mãsu jira ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
surely, allah is ever watchful over you.
lalle ne allah ya kasance, a kanku, mai tsaro ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
we are a large and watchful force."
"kuma lalle ne mũ haƙĩƙa gabã ɗaya mãsu sauna ne."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and those who are watchful of their prayers.
kuma waɗanda suke, a kan sallarsu, mãsu tsarẽwa ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
be watchful; i shall be watching with you'
kuma ku yi jiran dãko, lalle ni mai dãko ne tãre da ku."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
for he is with his servants well-acquainted, watchful.
lalle ne shĩ, game da bãyinsa, mai labartawa ne, mai gani.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and those who are watchful of their acts of prayer.
kuma da waɗanda suke, sũ a kan sallõlinsu sunã tsarẽwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
nay, nay! for his lord was (ever) watchful of him!
na'am! lalle ne, ubangijinsa ya kasance mai gani gare shi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
i showered my love on you so that you might be reared under my watchful eye.
kuma na jẽfa wani so daga gare ni a kanka. kuma dõmin a riƙe ka da kyau a kan ganina."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
is he who is watchful over the deeds of every soul? yet they ascribe associates to god.
shin fa, wanda shĩ yake tsaye a kan kõwane rai game da abin da ya tanada (zai zama kamar wanda ba haka ba)?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
those who believe in the life to come shall believe in it and be watchful of their moral obligations.
kuma waɗanda suke yin ĩmãni da lãhira sunã ĩmãni da shi (alƙur'ãni), kuma sũ, a kan sallarsu, sunã tsarẽwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and i made you endearing, and that you might be reared under my [watchful] eyes.
kuma na jẽfa wani so daga gare ni a kanka. kuma dõmin a riƙe ka da kyau a kan ganina."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
among the devils were some who dived for him and performed tasks other than that, and we were watchful over them.
kuma daga shaiɗannu (mun hõre) wanda ke nutso sabõda shi. kuma sunã yin wani aiki baicin wancan.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
as for those who have taken awliya besides him, allah is watchful over them, and you are not their keeper.
kuma waɗanda suka riƙi waɗansu majiɓinta waɗanda bã shĩ ba allah ne mai tsaro a kansu, kuma kai, bã wakili ne a kansu ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
since the two scribes are sitting on each of his shoulders, he does not utter a word which is not recorded immediately by the watchful scribes.
a lõkacin da mãsu haɗuwa biyu suke haɗuwa daga dãma, kuma daga hagu akwai wani (malã'ika) zaunanne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: