From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
surely god does not go back on his promise.
kuma lalle ne allah bã ya sãɓã wa lõkacin alkawari.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
that we may go on showing you our greater signs.
"dõmin mu nũna maka daga ãyõyinmu manya."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
say, ‘go on deriding.
ka ce: "ku yi izgili.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
thus we returned thee to thy mother that she might cool her eyes and she might not grieve.
sai muka mayar da kai zuwa ga uwarka dõmin idonta ya yi sanyi kuma bã zã ta yi baƙin ciki ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
that we might follow the magicians if they are the predominant?"
"tsammãninmu mu bi masihirta, idan sun kasance sũ ne marinjãya."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
o that we might return again, and be among the believers!'
"sabõda haka dã lalle munã da (dãmar) kõmawa, dõmin mu kasance daga mũminai!"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and your symptoms do not go away in five days
kuma alamomin cutar ku ba su barin ku cikin kwanaki biyar
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
did we will, we would have changed them where they were, then they could not go on, nor could they return.
kuma da mun so, da mun juyar da halittarsu a kan halinsu, saboda haka ba zã su iya shuɗewa ba, kuma ba zã su komo ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
indeed, man desires to go on living viciously.
ba haka ba! mutum so yake, ya yi fãjirci, ya ƙaryata abin da yake a gabansa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
"here you shall not go hungry or be naked,
lalle ne kã sãmu bã zã ka ji yunwa ba a cikinta, kuma bã zã ka yi tsiraici ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and deny what we had given them, in order to go on enjoying themselves. they will come to know soon.
dõmin su kãfirce wa abin da muka bã su kuma dõmin su ji dãɗi sa'an nan kuma zã su sani.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and do not go near fornication, as it is immoral and an evil way.
kuma kada ku kusanci zina. lalle ne ita ta kasance alfãsha ce kuma tã mũnãna ga zama hanya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
god makes things clear to you, so that you will not go astray.
allah yana bayyanawa a gare ku, dõmin kada ku ɓace.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
say (unto them, o muhammad): ye shall not go with us.
ka ce: "bã zã ku bĩ mu ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
"let us not go astray, o lord, having guided us already.
yã ubangijinmu! kada ka karkatar da zukãtanmu bãyan har kã shiryar da mu, kuma ka bã mu rahama daga gunka.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and stay in your homes and do not go about displaying your allurements as in the former time of ignorance.
kuma ku tabbata a cikin gidãjenku, kuma kada ku yi fitar gãye-gãye irin fitar gãye-gãye ta jãhiliyyar farko.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and go on worshipping your lord till the certainty (of death) comes upon you.
kuma ka bauta wa ubangijinka, har mutuwa ta zo maka.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and do not go about in the land exultingly, for you cannot cut through the earth nor reach the mountains in height.
kuma kada ka yi tafiya a cikin ƙasa da alfahari. lalle kai bã zã ka hũda ƙasa ba kuma bã zã ka kai a duwãtsu ba ga tsawo.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
as for them, they will go on fighting with you till they succeed in turning you away from your faith, if they can.
kuma bã su gushẽwa suna yãƙinku har su mayar da ku daga barin addininku idan za su iya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
but when there come unto you from me a guidance, then whoso followeth my guidance, he will not go astray nor come to grief.
to, imma dai wata shitiya ta jẽ muku daga gare ni, to, wanda ya bi shiryarwãta, to, bã ya ɓacẽwa, kuma bã ya wahala."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting