From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
and satan will say, when the issue is settled, “god has promised you the promise of truth, and i promised you, but i failed you.
kuma shaiɗan ya ce a lõkacin da aka ƙãre al'amarin, "lalle ne allah ya yi muku wa'adi, wa'adin gaskiyã, kuma na yi muku wa'adi, sa'an nan na sãɓã muku.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
every nation has its messenger; then, when their messenger comes, justly the issue is decided between them, and they are not wronged.
kuma ga kõwace al'umma akwai manzo. sa'an nan idan manzonsu ya je, sai a yi hukunci a tsakãninsu da ãdalci, kuma sũ, bã a zãluntar su.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
if every soul that has done evil possessed all that is in the earth, he would offer it for his ransom; and they will be secretly remorseful when they see the chastisement, and justly the issue is decided between them, and they are not wronged.
kuma dã kõwane rai wanda ya yi zãlunci yã mallaki duka abin da yake a cikin ƙasa, to, dã yã yi fansa da shi. kuma suka dinga nadãma a lõkacin da suka ga azãba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and satan says, when the issue is decided, 'god surely promised you a true promise; and i promised you, then i failed you, for i had no authority over you, but that i called you, and you answered me.
kuma shaiɗan ya ce a lõkacin da aka ƙãre al'amarin, "lalle ne allah ya yi muku wa'adi, wa'adin gaskiyã, kuma na yi muku wa'adi, sa'an nan na sãɓã muku. kuma bãbu wani dalĩli a gare ni a kanku fãce na kirã ku, sa'an nan kun karɓã mini.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
Some human translations with low relevance have been hidden.
Show low-relevance results.