From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
waɗancan ãyõyinalƙur'ãni ne da littãfi mai bayyanawa.
(alphabets of the arabic language – allah, and to whomever he reveals, know their precise meanings.)
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
allah yana bayyanawa a gare ku, dõmin kada ku ɓace.
(thus) does allah makes clear to you (his law) lest you go astray.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
s̃. waɗancan ãyõyinalƙur'ãni ne da littãfi mai bayyanawa.
[these letters are one of the miracles of the quran, and none but allah (alone) knows their meanings]. these are the verses of the quran, and (it is) a book (that makes things) clear;
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
nĩ wani mai gargaɗi ne kawai zuwa gare ku, mai bayyanawa."
i am (sent) to you only as a plain warner."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
allah yana bayyanawa a gare ku, dõmin kada ku ɓace. kuma allah ne, masani ga dukan kõme.
allah clarifies to you, lest you go astray, allah is knowledgeable of everything.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
ka ce: "ya ku mutãne! nĩ wani mai gargaɗi ne kawai zuwa gare ku, mai bayyanawa."
(muhammad), tell them, "people, i am giving you a clear warning.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
kuma ka ambaci ubangijinka, a cikin ranka da ƙanƙan da kai, da tsõro, kuma kõmabãyan bayyanawa na magana, da sãfe da marece, kuma kada ka kasance daga gafalallu.
and do thou (o muhammad) remember thy lord within thyself humbly and with awe, below thy breath, at morn and evening. and be not thou of the neglectful.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
kuma idan sun kasance, 'yan'uwa, maza da mãtã to namiji yana da misãlin rabon mãtã biyu. allah yana bayyanawa a gare ku, dõmin kada ku ɓace.
allah expoundeth unto you, lest ye err; and allah is of everything knower.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
ka gaya musu sũnãyensu." to, a lokacin da ya gaya musu sũnãyensu, (allah) ya ce: "ashe, ban ce muku ba, lalle ni, inã sane da gaibin sammai da ƙasa, kuma (inã sane da) abin da kuke bayyanawa da abin da kuka kasance kuna ɓõyewa?"
he said, ‘o adam, inform them of their names,’ and when he had informed them of their names, he said, ‘did i not tell you that i know the unseen of the heavens and the earth, and that i know whatever you disclose and whatever you conceal?’
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting