Trying to learn how to translate from the human translation examples.
From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
kwanuka ƙidãyayyu.
[fasting for] a limited number of days.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
kuma ku ambaci allah a cikin kwanuka ƙidayayyu.
and remember allah during [specific] numbered days.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
to, wanda ya kasance daga gare ku majinyaci ko kuwa yana a kan tafiya, sai (ya biya) adadi daga wasu kwanuka na dabam.
but should any of you be sick or on a journey, let it be a [similar] number of other days.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
to, wanda ya halarta daga gare ku a watan, sai ya azumce shi, kuma wanda ya kasance majinyaci ko kuwa a kan tafiya, sai ya biya adadi daga wasu kwanuka na dabam.
and whosoever of you is present, let him fast the month, and whosoever of you is sick or on a journey, (let him fast the same) number of other days.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
kwanuka ƙidãyayyu. to, wanda ya kasance daga gare ku majinyaci ko kuwa yana a kan tafiya, sai (ya biya) adadi daga wasu kwanuka na dabam.
(fasting) for a fixed number of days; but if any of you is ill, or on a journey, the prescribed number (should be made up) from days later.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
ka ce: "ashe lalle kũ, haƙĩƙa, kunã kafurta a game da wanda ya halitta kasã a cikin kwanuka biyu, kuma kunã sanya masa kĩshiyõyi?
say (o muhammad saw): "do you verily disbelieve in him who created the earth in two days and you set up rivals (in worship) with him?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
ka ce: "ashe lalle kũ, haƙĩƙa, kunã kafurta a game da wanda ya halitta kasã a cikin kwanuka biyu, kuma kunã sanya masa kĩshiyõyi? wancan fa, shĩ ne ubangijin halittu."
say: "do you refuse to believe in him who created the earth in two spans of time, and set up compeers to him, the lord of all the worlds?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting