From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
waɗancan sunã da mummunan bincike kuma matabbatarsu jahannama ce, kuma tir da ita ta zama shimfida.
(as for) those, an evil reckoning shall be theirs and their abode is hell, and evil is the resting-place.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
shin, kuma ba su gani ba cẽwa allah na shimfida arziki ga wanda yake so kuma yanã ƙuntatãwa?
and did they not see that allah eases the sustenance for whomever he wills and restricts it for whomever he wills?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
ga waɗanda suka karɓa wa ubangijinsu akwai abu mafi kyau a gare su, kuma waɗanda suke ba su karɓa masa ba, to, lalle dã sunã da abin da yake a cikin ƙasa gaba ɗaya da misãlinsa tãre da shi, haƙĩƙa, dã sun yi fansa da shi. waɗancan sunã da mummunan bincike kuma matabbatarsu jahannama ce, kuma tir da ita ta zama shimfida.
for those who obey their lord is excellence. for those who fail to obey, the reckoning will be hard, even if they possess and give as ransom all that there is on the earth, and as much more; and hell will be their abode: how wretched is its wide expanse!
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: