Results for talauci translation from Hausa to English

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

Hausa

English

Info

Hausa

"kuma muka dõka musu walãƙanci da talauci.

English

and stuck upon them were abjection and poverty.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Hausa

kuma kada ku kashe 'yã'yanku dõmin tsõron talauci.

English

(vii) do not kill your children for fear of want.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

kuma sun kõma da fushi daga allah, kuma aka dõka talauci a kansu.

English

and they have drawn upon themselves anger from allah and have been put under destitution.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

"kuma muka dõka musu walãƙanci da talauci. kuma suka kõma da wani fushi daga allah.

English

and humiliation and wretchedness were stamped upon them and they were visited with wrath from allah.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Hausa

kuma idan kun nũna talauci to wata mace zã ta shãyar da mãma sabõda shi (mijin).

English

and if ye make hardship for one another, then another woman will suckle for him.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

kuma idan kun ji tsõron talauci to, da sannu allah zai wadãta ku daga falalarsa, idan ya so.

English

and if you fear poverty, god will enrich you from his grace, if he wills.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

kuma kada ku kashe 'yã'yanku dõmin tsõron talauci. mu ne ke arzũta su, su da ku.

English

and do not kill your children for fear of poverty; we give them sustenance and yourselves (too); surely to kill them is a great wrong.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

kuma idan kun ji tsõron talauci to, da sannu allah zai wadãta ku daga falalarsa, idan ya so. lalle allah ne masani, mai hikima.

English

and if ye fear poverty, soon will allah enrich you, if he wills, out of his bounty, for allah is all-knowing, all-wise.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

an dõka ƙasƙanci a kansu a inda duk aka sãme su fãce da wani alkawari daga allah, da alkawari daga mutãne. kuma sun kõma da fushi daga allah, kuma aka dõka talauci a kansu.

English

abasement shall be pitched upon them wherever they are found, except they are in a bond from allah, and a bond of the people.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

ku sauka wani birni (daga cikin birane), lalle ne, kuna da abin da kuka rõƙa. "kuma muka dõka musu walãƙanci da talauci.

English

go then to the city, you shall have what you ask."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Hausa

kuma sun kõma da fushi daga allah, kuma aka dõka talauci a kansu. wannan kuwa dõmin sũ, lalle sun kasance suna kãfirta da ãyõyin allah, kuma suna kashe annabãwa, bã da wani haƙƙi ba.

English

they have incurred god's wrath and have been utterly humbled, because they have persistently disbelieved in god's signs and killed prophets unjustly.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

abin sani kawai, mushirikai najasa ne, sabõda haka kada su kusanci masallaci mai alfarma a bãyan shẽkararsu wannan. kuma idan kun ji tsõron talauci to, da sannu allah zai wadãta ku daga falalarsa, idan ya so.

English

o you who believe! the idolaters are nothing but unclean, so they shall not approach the sacred mosque after this year; and if you fear poverty then allah will enrich you out of his grace if he please; surely allah is knowing wise.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

ka ce: "ku zo, in karanta abin da ubangijinku ya haramta." wãjibi ne a kanku kada ku yi shirkin kõme da shi, kuma ga mahaifa biyu (ku kyautata) kyautatãwa, kuma kada ku kashe ɗiyanku sabõda talauci, mũ ne muke azurta ku, kũ da su, kuma kada ku kusanci abũbuwa alfãsha, abin da ya bayyana daga gare ta da abin da ya ɓõyu, kada ku kashe rai wanda allah ya haramta, fãce da hakki.

English

(muhammad), say, "let me tell you about what your lord has commanded: do not consider anything equal to god; be kind to your parents; do not murder your children out of fear of poverty, for we give sustenance to you and to them. do not even approach indecency either in public or in private.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Get a better translation with
8,920,129,232 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK