From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
sannan gare su wulakanci ne a cikin rãyuwar duniya, kuma a lãhira sunã da wata azãba mai girma.
for them is shame in this world and a great punishment in the everlasting life;
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
abin sani kawai sakamakon waɗanda suke yãƙin allah da manzonsa, kuma sunã aiki a cikin ƙasa dõmin ɓarna a kashe su ko kuwa a ƙere su, kõ kuwa a kakkãtse hannuwansu da ƙafãfunsu daga sãɓãni, ko kuwa a kõre su daga ƙasa. sannan gare su wulakanci ne a cikin rãyuwar duniya, kuma a lãhira sunã da wata azãba mai girma.
the only reward of those who make war upon allah and his noble messenger and cause turmoil in the land is that they be all be killed or crucified, or their hands and feet cut off from alternate sides, or they be banished far away from the land; this is their degradation in the world, and for them in the hereafter is a great punishment.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: