Results for ya karatu translation from Hausa to English

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

Hausa

English

Info

Hausa

ya karatu

English

ya karatu

Last Update: 2023-06-05
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

karatu

English

Last Update: 2024-01-11
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

kudai na rubuta mai yawa nagaji da karatu

English

kudai na rubuta mai yawa nagaji da karatu

Last Update: 2023-06-23
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

lalle, ne mutum haƙĩƙa, yana girman kai (ya ƙi karatu).

English

verily, man does transgress all bounds (in disbelief and evil deed, etc.).

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

ka yi karatu, kuma ubangijinka shi ne mafi karimci.

English

read! and your lord is the most generous,

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 3
Quality:

Hausa

ka yi karatu da sunan ubangijinka, wanda ya yi halitta.

English

read in the name of your lord who created,

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 5
Quality:

Hausa

a'aha! lalle, ne mutum haƙĩƙa, yana girman kai (ya ƙi karatu).

English

and yet, but yet man is rebellious,

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

Ƙayyade haduwar sosai, sami dalilin taron, da tura da kayayyakin karatu.

English

clearly define the meeting, have an agenda, and send reading materials in advance.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

tsara jadawalin gwargwadon yanayin yankin da abin ya shafa, matakin karatu, bukatun ɗalibai, da kuma kasancewawar iyaye.

English

plan the schedule depending on the situation of the affected zones, level of studies, needs of students needs, and availability of parents.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

a farkon watan maris an gano mutum biyar dake aiki a wata cibiyar karatu na kafin firamare dake kobe sun kamu da coronavirus.

English

in early march, five adults associated with a nursing facility for preschool children in kobe tested positive for coronavirus.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

don kammalawa, muna fatan ƙarin tabbaci kai tsaye da ke zuwa tare da yin kira ga masu karatu su faɗi ra'ayoyinsu.

English

to conclude, we hope more direct evidence coming up and call for readers to provide their comments.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

rashin samun na’urar fasaha da ingantacciyar intanet na iya kaow cikas wajen cigaba da daukan karatu musamman ga dalibai mara hali.

English

lack of access to technology or good internet connectivity is an obstacle to continued learning, especially for students from disadvantaged families.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

akalla kasashe 13 sun kaddamar da matakai na magance yaduwar ta cikin matakan akwai kulle makarantu da jamiyoyi na kayyaddaden lokaci, hakan ya rage tasirin karatu ga dalibai miliyan 290.5 dake fadin duniya.

English

it reported that 13 countries had enacted preventive measures including the temporary closure of schools and universities, impacting 290.5 million students around the world.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

dalibai da suka zo daga arewa maso gabas na india wanda ke da iyaka da china, wanda suke karatu a wasu biranen india sun fuskanci kyama a dalilin barkewar cutar coronavirus.

English

students who come from northeast india, which shares a border with china, and study in major indian cities have reportedly experienced harassment related to the coronavirus outbreak.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

an bukaci makarantun kwaleji da jami’o’i a fadin amurka da sun mayar ma dalibai kudin makaranta da na daki tare da na allon karatu.

English

colleges and universities across the united states have been called upon to issue refunds to students for the cost of tuition and room and board.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

kuma ba ka kasance a cikin wani sha'ani ba, kuma ba ka karanta wani abin karatu daga gare shi ba, kuma ba ku aikata wani aiki ba, fãce mun kasance halarce a lõkacin da kuke zubuwa a cikinsa.

English

(muhammad), we bear witness to all your affairs; whatever you recite from the quran and whatever you (people) do.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

alhamdu lillahi, bayan haka, ina murna da dawo wannan hutun da akayi, da zamu bada haɗin kai, don taimaka muna, wajen yimuna karatu, nagode da damar da aka bani nagabatar da kaina.

English

alhamdu lillahi, bayan haka, ina murna sosai da dawo wannan hutun da akayi,

Last Update: 2023-08-15
Usage Frequency: 2
Quality:

Hausa

a maris 2020, a duniya da kewaye, gidajen tarihi, dakunan karatu, dandalin wassani, da wajen bukukuwa na gargajiyya, an rufe su dindindin da alamuran su kamar nishadi da ma bikin wasu an soke zwasu kuma an dage.

English

by march 2020, across the world and to varying degrees, museums, libraries, performance venues, and other cultural institutions had been indefinitely closed with their exhibitions, events and performances cancelled or postponed.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
7,794,459,133 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK