Results for albarka translation from Hausa to Hindi

Computer translation

Trying to learn how to translate from the human translation examples.

Hausa

Hindi

Info

Hausa

albarka

Hindi

 

From: Machine Translation
Suggest a better translation
Quality:

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

Hausa

Hindi

Info

Hausa

waɗannan ne ma'abũta albarka

Hindi

यही लोग ख़ुश नसीब हैं

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

lalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka.

Hindi

और क़ुर्बानी दिया करो बेशक तुम्हारा दुश्मन बे औलाद रहेगा

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

kuma muka tsẽrar da shi da lũɗu zuwa ga ƙasar nan wadda muka sanya albarka a cikinta ga tãlikai.

Hindi

और हम उसे और लूत को बचाकर उस भूभाग की ओर निकाल ले गए, जिसमें हमने दुनियावालों के लिए बरकतें रखी थीं

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

kuma wannan ambato ne mai albarka mun saukar da shi. shin, to, kũ mãsu musu ne gare shi?

Hindi

और ये (कुरान भी) एक बाबरकत तज़किरा है जिसको हमने उतारा है तो क्या तुम लोग इसको नहीं मानते

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

lalle ne, mũ, muka saukar da shi a cikin wani dare mai albarka. lalle mũ' mun kasance mãsu yin gargaɗi.

Hindi

निस्संदेह हमने उसे एक बरकत भरी रात में अवतरित किया है। - निश्चय ही हम सावधान करनेवाले है।-

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

"kuma yã sanya ni mai albarka a inda duk na kasance kuma ya umurce ni da yin salla da zakka matuƙar inã da rai."

Hindi

और मुझे बरकतवाला किया जहाँ भी मैं रहूँ, और मुझे नमाज़ और ज़कात की ताकीद की, जब तक कि मैं जीवित रहूँ

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Hausa

albarka ta tabbata ga wanda ya sanya masaukai (na tafiyar wata) a cikin sama kuma ya sanya fitila da watã mai haskakewa a cikinta.

Hindi

बड़ी बरकतवाला है वह, जिसने आकाश में बुर्ज (नक्षत्र) बनाए और उसमें एक चिराग़ और एक चमकता चाँद बनाया

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

kuma lalle ne, ¦aki na farko da aka aza dõmin mutãne, haƙĩƙa, shi ne wanda ke bakka mai albarka kuma shiriya ga tãlikai.

Hindi

"निस्ंसदेह इबादत के लिए पहला घर जो 'मानव के लिए' बनाया गया वहीं है जो मक्का में है, बरकतवाला और सर्वथा मार्गदर्शन, संसारवालों के लिए

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Hausa

tsarki ya tabbata ga wanda ya yi tafiyar dare da bãwansa da dare daga masallaci mai alfarma zuwa ga masallaci mafi nĩsa wanda muka sanya albarka a gefensa dõmin mu nũna masa daga ãyõyinmu. lalle ne shi shĩ ne mai ji, mai gani.

Hindi

क्या ही महिमावान है वह जो रातों-रात अपने बन्दे (मुहम्मद) को प्रतिष्ठित मस्जिद (काबा) से दूरवर्ती मस्जिद (अक़्सा) तक ले गया, जिसके चतुर्दिक को हमने बरकत दी, ताकि हम उसे अपनी कुछ निशानियाँ दिखाएँ। निस्संदेह वही सब कुछ सुनता, देखता है

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

"kuma ya yalwata muku game da dũkiya da ɗiya, ya sanya muku (albarka) ga gõnaki, kuma ya sanya muku koguna."

Hindi

"और वह माल और बेटों से तुम्हें बढ़ोतरी प्रदान करेगा, और तुम्हारे लिए बाग़ पैदा करेगा और तुम्हारे लिए नहरें प्रवाहित करेगा

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Hausa

"kuma ka ce: 'ya ubangijĩna! ka saukar da ni, saukarwa mai albarka. kuma kai ne mafi alhẽrin mãsu saukarwa.'"

Hindi

और कह, ऐ मेरे रब! मुझे बरकतवाली जगह उतार। और तू सबसे अच्छा मेज़बान है।"

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Hausa

(wannan) littãfi ne, mun saukar da shi zuwa gare ka, yanã, mai albarka, dõmin su lũra da ãyõyinsa, kuma don mãsu hankali su riƙa yin tunãni.

Hindi

(ऐ रसूल) किताब (कुरान) जो हमने तुम्हारे पास नाज़िल की है (बड़ी) बरकत वाली है ताकि लोग इसकी आयतों में ग़ौर करें और ताकि अक्ल वाले नसीहत हासिल करें

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

aka ce: "ya nũhu! ka sauka da aminci da, a gare mu da albarka a kanka, kuma rahama ta tabbata a kan waɗansu al'ummõmi daga waɗanda suke tãre da kai. da waɗansu al'ummõmi da zã mu jiyar da su dãɗi, sa'an nan kuma azãba mai raɗaɗi ta shafe su daga gare mu."

Hindi

कहा गया, "ऐ नूह! हमारी ओर से सलामती और उन बरकतों के साथ उतर, जो तुझपर और उन गिरोहों पर होगी, जो तेरे साथवालों में से होंगे। कुछ गिरोह ऐसे भी होंगे जिन्हें हम थोड़े दिनों का सुखोपभोग कराएँगे। फिर उन्हें हमारी ओर से दुखद यातना आ पहुँचेगी।"

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Get a better translation with
7,793,859,433 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK