Results for ma translation from Hausa to Korean

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

Hausa

Korean

Info

Hausa

shin an sãka ma kãfirai abin da suka kasance suna aikatawa?

Korean

불신자들은 그들이 행하였던대로 보상을 되돌려 받지 않느뇨

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 2
Quality:

Hausa

to, idan akwai wata dabara gare ku, sai ku yi ma ni ita.

Korean

너희가 계략이나 음모한 것 이 있다면 나에 대항하여 음모하 여 보라

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 2
Quality:

Hausa

kuma ba su iya bãyar da taimako gare su, kuma kansu ma, bã su iya taimaka!

Korean

그것들은 그들을 도울수 도 없으며 그들 스스로가 도움을 받을 수도 없음이라

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 2
Quality:

Hausa

sabõda haka ka kau da kai daga barinsu, kuma, ka yi jira lalle, sũ ma mãsu jira ne.

Korean

그러하매 그들로부터 멀리하고 기다리라 그들은 실로 그날을 기다리고 있을 뿐이라

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 2
Quality:

Hausa

ka ce: "ku yi jira, domin nĩ ma lalle inã a cikin mãsu jira tãre da ku."

Korean

일러가로되 너희가 기다리라 나도 역시 너희와 함께 기다리노라

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 2
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Hausa

kuma a lõkacin da lbrãhĩm ya ce: "yã ubangijĩna! ka sanya wannan gari amintacce, ka azurta mutãnensa, daga 'ya'yan itãcen, wanda ya yi ĩmãni, daga gare su, da allah da ranar lãhira." allah ya ce: "wanda ya kãfirta ma ina jiyar da shi dãɗi kaɗan, sa'an nan kuma ina tĩlastã shi zuwa ga azãbar wuta. kuma makõmar, ta munana."

Korean

아브라함이 기원하였더라 주여 이곳을 평화로운 곳으로 하 여 주소서 하나님을 믿고 내세를 믿는 이들에게 풍성한 과실들을 주옵소서 이에 하나님이 말씀하 사 불신하는 지들을 당분간 만족 하게 하다가 불지옥으로 비참한 여행이 되게 하리라

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 2
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Get a better translation with
8,941,966,846 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK