Usted buscó: tribulation (Inglés - Hausa)

Traducción automática

Aprendiendo a traducir con los ejemplos de traducciones humanas.

English

Hausa

Información

English

tribulation

Hausa

 

De: Traducción automática
Sugiera una traducción mejor
Calidad:

Contribuciones humanas

De traductores profesionales, empresas, páginas web y repositorios de traducción de libre uso.

Añadir una traducción

Inglés

Hausa

Información

Inglés

and we sent no prophet unto any township but we did afflict its folk with tribulation and adversity that haply they might grow humble.

Hausa

kuma ba mu aika wani annabi a cikin wata alƙarya ba, fãce mun kãma mutãnenta da azãba da cũta, tsammãninsu sunã yin ƙasƙantar da kai.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Inglés

and we sent not a prophet to any township but we laid hold of the people thereof with tribulation and distress that haply they may humble themselves.

Hausa

kuma ba mu aika wani annabi a cikin wata alƙarya ba, fãce mun kãma mutãnenta da azãba da cũta, tsammãninsu sunã yin ƙasƙantar da kai.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Inglés

thereafter we substituted ease in place of adversity until they abounded and said: even thus tribulation and prosperity touched our fathers.

Hausa

sa'an nan kuma muka musanya mai kyau a matsayin mummũna, har su yi yawa, kuma su ce: "cũta da azãba sun shãfi ubanninmu." (sai su kõma wa kãfirci).

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Advertencia: contiene formato HTML invisible

Inglés

we have sent already unto peoples that were before thee, and we visited them with tribulation and adversity, in order that they might grow humble.

Hausa

kuma lalle mun aika zuwa ga al'ummai daga gabãninka, sai muka kãmã su da tsanani da cũta, tsammãninsu zã su ƙanƙan da kai,

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Inglés

who expend both in joy and tribulation, who suppress their anger and pardon their fellowmen; and god loves those who are upright and do good,

Hausa

waɗanda suke ciyarwa a cikin sauƙi da tsanani kuma suke mãsu haɗiyẽwar fushi, kuma mãsu yãfe wa mutãne laifi. kuma allah yana son mãsu kyautatãwa.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Inglés

when we give mankind a taste of our blessing, they rejoice therein: but if they encounter tribulation because of their own actions -- they fall into despair.

Hausa

kuma idan muka ɗanɗana wa mutãne wata rahama, sai su yi farin ciki da ita kuma idan cũta ta sãme su, sabõda abin da hannayensu suka gabãtar, sai gã su sunã yanke ƙauna,

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Inglés

when we said to you, ‘indeed your lord encircles those people,’ we did not appoint the vision that we showed you except as a tribulation for the people and the tree cursed in the quran.

Hausa

kuma a lõkacin da muka ce maka, "lalle ne ubangijinka yã kẽwaye mutãne." kuma ba mu sanya abin da ya gani wanda muka nũna maka ba, fãce dõmin fitina ga mutãne, da itãciya wadda aka la'anta a cikin alƙur'ani.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Advertencia: contiene formato HTML invisible

Inglés

it is not righteousness that ye turn your faces to the east and the west; but righteous is he who believeth in allah and the last day and the angels and the scripture and the prophets; and giveth wealth, for love of him, to kinsfolk and to orphans and the needy and the wayfarer and to those who ask, and to set slaves free; and observeth proper worship and payeth the poor-due. and those who keep their treaty when they make one, and the patient in tribulation and adversity and time of stress.

Hausa

bai zama addini ba dõmin kun jũyar da fuskõkinku wajen gabas da yamma, kuma amma addini shi ne ga wanda ya yi ĩmãni da allah da rãnar lãhira da malã'iku da littattafan sama da annabãwa, kuma ya bãyar da dũkiya, akan yana son ta, ga mai zumunta da marãyu da matalauta da ɗan hanya da mãsu rõƙo, kuma a cikin fansar wuya, kuma ya tsayar da salla, kuma ya bãyar da zakka, da mãsu cika alkawari idan sun ƙulla alkawarin da mãsu haƙuri a cikin tsanani da cũta da lõkacin yãƙi.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Obtenga una traducción de calidad con
7,739,123,037 contribuciones humanas

Usuarios que están solicitando ayuda en este momento:



Utilizamos cookies para mejorar nuestros servicios. Al continuar navegando está aceptando su uso. Más información. De acuerdo