Aprendiendo a traducir con los ejemplos de traducciones humanas.
De traductores profesionales, empresas, páginas web y repositorios de traducción de libre uso.
shell we be brought back when we are dead and have become dust?
"shin idan muka mutu kuma muka kasance turɓãya (zã a kõmo da mu)?
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
Advertencia: contiene formato HTML invisible
then whosoever believeth and amendeth, on such shell come no fear nor they shall grieve.
to, wanda ya yi ĩmãni kuma yagyãra aiki, to, babu tsõro a kansu, kuma ba su yin baƙin ciki.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
know they not that whosoever shall oppose allah and his apostle, verily for him shall be hell-fire wherein he shell be an abider?
shin, ba su sani ba cẽwa "lalle ne wanda ya sãɓa wa allah da manzonsa, haƙĩƙa yanã da wutar jahannama, yanã madawwami a cikinta?
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
Advertencia: contiene formato HTML invisible
and those who believed and worked righteous works-we burthen not a soul except according to its capacity, they shall be fellows of the garden; therein they shell be abiders.
kuma waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, bã mu ƙallafa wa rai fãce iyãwarsa, waɗannan ne abõkan aljanna, sũ, a cikinta, madawwma ne.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
he said: o my people! bethink if i rested on an evidence from my lord, and he hath provided me with a goodly provision from himself, shell i fail to deliver his message!
kun gani idan no kasance a kan hujja bayyananniya daga ubangijina, kuma ya azurta nĩ da arzikimai kyãwo daga gare shi? kuma bã ni nufin in sãɓa muku zuwa ga abin da nake hana ku daga gare shi.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
shells
waka shege
Última actualización: 2019-02-05
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
Referencia:
Se han ocultado algunas traducciones humanas de escasa relevancia para esta búsqueda.
Mostrar los resultados de escasa relevancia para esta búsqueda.