Vous avez cherché: serenity (Anglais - Hausa)

Anglais

Traduction

serenity

Traduction

Hausa

Traduction
Traduction

Traduisez instantanément des textes, des documents et des voix avec Lara

Traduire maintenant

Contributions humaines

Réalisées par des traducteurs professionnels, des entreprises, des pages web ou traductions disponibles gratuitement.

Ajouter une traduction

Anglais

Hausa

Infos

Anglais

indeed the virtuous are in serenity.

Hausa

lalle ne, mãsu ɗã'ã ga allah tabbas suna cikin ni'ima.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

he is therefore in the desired serenity.

Hausa

sabõda haka, shi yana cikin wata rãyuwa yardadda.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

many a face will be in serenity on that day.

Hausa

wasu huskõki a rãnar nan mãsu ni'ima ne.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

you will recognise the freshness of serenity on their faces.

Hausa

kana sani a cikin huskõkinsu, akwai kwarjinin ni'ima.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

indeed for the pious, with their lord, are gardens of serenity.

Hausa

lalle ne mãsu taƙawa nã da a wurin ubangijinsu, gidãjen aljanna na ni'ima.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

and when you look towards it, you will see serenity and a great kingdom.

Hausa

kuma idan kã ga wannan wurin, to, kã ga wata irin ni'ima da mulki babba.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

does every man among them aspire to be admitted into the garden of serenity?

Hausa

shin kõwane mutum daga cikinsu yana nẽman a shigar da shi a aljannar ni'ima ne (ba da wani aiki ba)?

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

indeed those who believed and did good deeds – for them are gardens of serenity.

Hausa

lalle, waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, sunã da gidãjen aljannar ni'ima.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

god was pleased with the believers, when they pledged allegiance to you under the tree. he knew what was in their hearts, and sent down serenity upon them, and rewarded them with an imminent conquest.

Hausa

lalle ne haƙĩƙa, allah ya yarda da muminai a lõkacin da suke yi maka mubãya, a a ƙarƙashin itãciyar nan dõmin yã san abin da ke cikin zukãtansu sai yã saukar da natsuwa a kansu, kuma ya sãka musu da wani cin nasara makusanci.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

then god sent down his serenity upon his messenger, and upon the believers; and he sent down troops you did not see; and he punished those who disbelieved. such is the recompense of the disbelievers.

Hausa

sa'an nan kuma allah ya saukar da natsuwarsa a kan manzonsa kuma a kan mũminai, kuma ya saukar da rundunõni waɗanda ba ku gan su ba, kuma ya azabtar da waɗanda suka kãfirta: wancan ne sakamakon kãfirai.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Anglais

“the one who has, by his munificence, established us in a place of serenity; in which no hardship shall ever reach us nor any fatigue affect us.”

Hausa

"wanda ya saukar da mu a gidan zamã, daga falalarsa, wata wahala bã ta shãfar mu a cikinsa, kuma wata kãsãwa bã ta shãfar mu a cikinsa."

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Avertissement : un formatage HTML invisible est présent

Anglais

those who disbelieved filled their hearts with rage—the rage of the days of ignorance. but god sent his serenity down upon his messenger, and upon the believers, and imposed on them the words of righteousness—of which they were most worthy and deserving.

Hausa

a lõkacin da waɗanda suka kãfirta suka sanya hanãnar ƙabĩ lanci a cikin zukãtansu hanãnar ƙabĩlanci irin na jãhiliyya sai allah ya saukar da natsuwarsa a kan manzonsa, kuma da a kan mũminai kuma ya lazimta musu kalmar taƙawa alhãli kuwa sun kasance mafi dãcẽwa da ita kuma ma'abutanta.

Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :

Obtenez une traduction de meilleure qualité grâce aux
8,891,387,233 contributions humaines

Les utilisateurs demandent maintenant de l'aide :



Nous utilisons des cookies pour améliorer votre expérience utilisateur sur notre site. En poursuivant votre navigation, vous déclarez accepter leur utilisation. En savoir plus. OK