Apprendre à traduire à partir d'exemples de traductions humaines.
Réalisées par des traducteurs professionnels, des entreprises, des pages web ou traductions disponibles gratuitement.
ya aiki
he/she/it is working
Dernière mise à jour : 2023-10-22
Fréquence d'utilisation : 2
Qualité :
shĩ ne wanda ya aiki manzonsa da shiriya da addinin gaskiya dõmin ya rinjãyar da shi a kan addinai dukansu.
he is the one who has sent his messenger with guidance and the true religion, so that he may have it prevail over all [other] religions.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
sai allah ya aiki wani hankãka, yanã tõno a cikin ƙasa dõmin ya nuna masa yadda zai turbuɗe gãwar ɗan'uwansa.
god sent down a raven which started to dig up the earth to show the killer how to bury the corpse of his brother.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
shĩ ne wanda ya aiki manzonsa da shiriya da addinin gaskiya dõmin ya rinjãyar da shi a kan addinai dukansu. kuma allah ya isa ya zama mai shaida.
he it is who hath sent his apostle with the guidance and the true religion that he may make it prevail over all other religions, and allah sufficeth as a witness.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
mutãne sun kasance al'umma guda. sai allah ya aiki annabãwa suna mãsu bãyar da bishãra kuma mãsu gargaɗi; kuma ya saukar da littãfi da gaskiya tãre da su dõmin (littãfin) ya yi hukunci a tsakãnin mutãnen a cikin abin da suka sãɓã wa jũna a cikinsa. kuma bãbu wanda ya sãɓã, a cikinsa, fãce waɗanda aka bai wa shi daga bãyan hujjõji bayyanannu sun je musu dõmin zãlunci a tsakãninsu.
mankind was [of] one religion [before their deviation]; then allah sent the prophets as bringers of good tidings and warners and sent down with them the scripture in truth to judge between the people concerning that in which they differed. and none differed over the scripture except those who were given it - after the clear proofs came to them - out of jealous animosity among themselves.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :