Apprendre à traduire à partir d'exemples de traductions humaines.
Réalisées par des traducteurs professionnels, des entreprises, des pages web ou traductions disponibles gratuitement.
con i vostri giuramenti, non fate di allah un ostacolo all'essere caritatevoli, devoti e riconciliatori fra gli uomini. allah è colui che tutto ascolta e conosce.
kuma kada ku sanya allah kambu ga rantsuwõyinku dõmin kada ku yi wani alhẽri, kuma ku yi taƙawa, kuma ku yi wani gyara tsakãnin mutãne, kuma allah mai jĩ ne, masani.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
si porrà [un ostacolo] tra loro e quel che desiderano, come già avvenne per i loro emuli, che rimasero in preda al dubbio e all'incertezza.
kuma an shãmakance a tsakãninsu da tsakãnin abin da suke marmari, kamar yadda aka aikata da irin ƙungiyõyinsu a gabãninsu. lalle sũ sun kasance a cikin shakka mai sanya kõkanto.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
[essi] amano questa vita più dell'altra, frappongono ostacoli sul sentiero di allah e cercano di renderlo tortuoso!
waɗanda suka fi son rãyuwar dũniya fiye da ta lãhira, kuma sunã kangẽwa daga hanyar allah, kuma sunã nẽman ta karkace.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :