Hai cercato la traduzione di causing da Inglese a Hausa

Inglese

Traduttore

causing

Traduttore

Hausa

Traduttore
Traduttore

Traduci istantaneamente testi, documenti e voce con Lara

Traduci ora

Contributi umani

Da traduttori professionisti, imprese, pagine web e archivi di traduzione disponibili gratuitamente al pubblico.

Aggiungi una traduzione

Inglese

Hausa

Informazioni

Inglese

causing no headiness or intoxication.

Hausa

a cikinta bãbu jirĩ kuma ba su zama mãsu mãye daga gare ta ba,

Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:

Inglese

neither causing headaches, nor intoxication;

Hausa

bã a sanya musu cĩwon jirĩ sabõda ita, kuma bã su buguwa.

Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:

Inglese

causing them neither headache, nor intoxication.

Hausa

bã a sanya musu cĩwon jirĩ sabõda ita, kuma bã su buguwa.

Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:

Inglese

hinderer of good, transgressor, causing others to doubt,

Hausa

"mai yawan hanãwa ga alhẽri, mai zãlunci, mai shakka."

Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:

Attenzione: contiene formattazione HTML nascosta

Inglese

but it is they who are really causing corruption, though they do not realize it.

Hausa

to, lalle ne su, sũne mãsu ɓarna, kuma amma bã su sansancewa.

Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:

Inglese

coronaviruses have been recognized as causing pathological conditions in veterinary medicine since the 1930s.

Hausa

an san coronaviruses kamar yadda yake haifar da yanayin cututtukan dabbobi a cikin shekarun 1930s.

Ultimo aggiornamento 2020-08-25
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:

Inglese

a spring wherefrom the slaves of allah will drink, causing it to gush forth abundantly.

Hausa

wani marmaro ne, daga gare shi bayin allah suke sha, suna ɓuɓɓugar da shi ɓuɓɓugarwa.

Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:

Inglese

human coronavirus oc43 besides causing respiratory infections is also suspected of playing a role in neurological diseases.

Hausa

coronavirus na mutum oc43 ban da haifar da cutar hanyar numfashi ana kuma zaton cewa sun taka rawa a cikin cututtukan zuciya.

Ultimo aggiornamento 2020-08-25
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:

Inglese

and they strive throughout the land [causing] corruption, and allah does not like corrupters.

Hausa

sunã aiki a cikin ƙasa dõmin ɓarna, alhãli kuwa allah bã ya son mãsu fasãdi.

Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:

Inglese

and do not cheat the people of their goods. do not act wickedly on the earth, causing corruption.

Hausa

"kuma kada ku nakasa wa mutãne abũbuwansu kuma kada ku yi fasãdi a cikin ƙasa kuna mãsu ɓarna."

Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:

Attenzione: contiene formattazione HTML nascosta

Inglese

covs have been traditionally considered nonlethal pathogens to humans, mainly causing approximately 15% of common colds 4.

Hausa

an dauki covs a al'adance cutar marasa guba ga mutane, akasarinsu yana haifar da kusan kashi 15% a mura 4.

Ultimo aggiornamento 2020-08-25
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:

Inglese

and there were in the city nine family heads causing corruption in the land and not amending [its affairs].

Hausa

kuma waɗansu jama'a tara sun kasance a cikin birnin, sunã yin ɓarna, kuma bã su kyautatãwa. suka ce: "ku yi rantsuwa da allah, lalle zã mu kwãnan masa, shi da mutãnensa sa'an nan mu ce wa waliyyinsa.

Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:

Attenzione: contiene formattazione HTML nascosta

Inglese

gog and magog are causing corruption in the land, so may we pay you tribute on condition that you set a barrier between us and them?"

Hausa

lalle ne yãjũja da majũja mãsu ɓarna ne a cikin ƙasa. to, ko zã mu sanya harãji sabõda kai, a kan ka sanya wani danni a tsakãninmu da tsakãninsu?"

Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:

Attenzione: contiene formattazione HTML nascosta

Inglese

did you not see those who have exchanged allah's favour with ingratitude to him, causing their people to be cast in the abode of utter perdition

Hausa

shin ba ka lura ba da waɗanda suka musanya ni'imar allah da kãfirci kuma suka saukar da mutãnensu a gidan halakã?

Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:

Inglese

give full measure and full weight in justice, and wrong not people in respect of their goods. and do not evil in the earth, causing corruption.

Hausa

ku cika mũdu da sikẽli da ãdalci, kuma kada ku naƙasta wa mutãne kãyansu, kuma kada ku yi ɓarnã a cikin ƙasa kunã mãsu fasãdi."

Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:

Attenzione: contiene formattazione HTML nascosta

Inglese

and of his signs is that he shows you the lightning, causing fear and hope. and he brings down water from the sky, and with it he revives the earth after it was dead.

Hausa

kuma akwai daga cikin ãyõyinsa, ya nũna muku walƙiya a kan tsõro da ɗammãni kuma ya dinga saukar da ruwa daga sama sa'an nan ya rãyar da ƙasã game da shi a bãyan mutuwarta.

Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:

Inglese

do you then feel secure against his causing you to be swallowed up by the earth when you are back on land, or his sending a deadly sand storm upon you? then you will find none to protect you.

Hausa

shin fa kun amince cẽwa (allah) bã ya shãfe gẽfen ƙasa game da ku kõ kuwa ya aika da iska mai tsakuwa a kanku, sa'an nan kuma bã zã ku sãmi wani wakĩli ba dõminku?

Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:

Inglese

never think that the disbelievers are causing failure [to allah] upon the earth. their refuge will be the fire - and how wretched the destination.

Hausa

kada lalle ka yi zaton waɗanda suka kãfirta zã su buwãya a cikin ƙasa, kuma makõmarsu wuta ce, kuma lalle ne makomar tã mũnana.

Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:

Inglese

he created the heavens without any pillars visible to you and he placed mountains in the earth as pegs lest it should turn topsy turvy with you, and he dispersed all kinds of animals over the earth, and sent down water from the sky causing all kinds of excellent plants to grow on it.

Hausa

(allah) ya halitta sammai, bã da ginshiƙi wanda kuke gani ba, kuma yã jẽfa duwatsu mãsu kafuwa a cikin ƙasã, dõmin kada ta karkata da ku kuma ya wãtsa daga kowanc irin dabba a cikinta, kuma mun saukar da ruwa daga sama, sa'an nan muka tsirar a cikinta, daga kõwane nau'i biyu (nami; i da mace) mai ban sha'awa.

Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:

Inglese

do you, then, feel secure against his causing you to be swallowed up by a tract of the earth, or letting loose a deadly whirlwind charged with stones towards you, and there you will find none to protect you?

Hausa

shin fa kun amince cẽwa (allah) bã ya shãfe gẽfen ƙasa game da ku kõ kuwa ya aika da iska mai tsakuwa a kanku, sa'an nan kuma bã zã ku sãmi wani wakĩli ba dõminku?

Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:

Ottieni una traduzione migliore grazie a
9,570,951,582 contributi umani

Ci sono utenti che chiedono aiuto:



I cookie ci aiutano a fornire i nostri servizi. Utilizzando tali servizi, accetti l'utilizzo dei cookie da parte nostra. Maggiori informazioni. OK