Da traduttori professionisti, imprese, pagine web e archivi di traduzione disponibili gratuitamente al pubblico.
take my letter, and drop it to them. then turn aside and see what they shall return'
"ka tafi da takardata wannan, sa'an nan ka jẽfa ta zuwa gare su, sa'an nan kuma ka jũya daga barinsu, sa'an nan ka ga mẽne ne suke mayarwa."
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
Attenzione: contiene formattazione HTML nascosta
but i shall send them a gift and see what the messengers bring back'
"kuma lalle nĩ mai aikãwa ce zuwa gare su da kyauta, sa'an nan mai dũbawa ce: da me manzannin zã su kõmo."
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
Attenzione: contiene formattazione HTML nascosta
and see [what will befall] them, for they are going to see.
ka nũna musu (gaskiya), da haka zã su dinga gani.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
now i will send them a present, and see what the envoys bring back.'
"kuma lalle nĩ mai aikãwa ce zuwa gare su da kyauta, sa'an nan mai dũbawa ce: da me manzannin zã su kõmo."
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
Attenzione: contiene formattazione HTML nascosta
do they not travel in the land, and see what was the end of those before them?
shin, kuma ba su yi tafiya ba, a cikin ƙasã dõmin su gani yadda aƙibar waɗanda ke a gabãninsu ta kasance?
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
do they not travel through the earth and see what was the end of those before them?
ashe fa, ba su yi tafiya a cikin ƙasã ba, dõmin su dũba yadda ãƙibar waɗanda ke a gabãninsu ta kasance? sun kasance mafi yawa daga gare su.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
do they not travel through the earth, and see what was the end of those before them?
shin fa, ba su yi tafiya a cikin ƙasa ba, dõmin su dũbayadda ãƙibar waɗanda suka kasance daga gabãninsu ta zama?
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
say: "go ye through the earth and see what has been the end of those guilty (of sin)."
ka ce: "ku yi tafiya a cikin ƙasa, sa'an nan ku dũba, yãya ãƙibar mãsu laifi take?"
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
Attenzione: contiene formattazione HTML nascosta
but i will send them a gift and see what the envoys bring back (in return)."
"kuma lalle nĩ mai aikãwa ce zuwa gare su da kyauta, sa'an nan mai dũbawa ce: da me manzannin zã su kõmo."
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
Attenzione: contiene formattazione HTML nascosta
do they not travel through the earth, and see what was the end of those before them (who did evil)?
shin, ba su yi tafiya ba, a cikin ƙasa, dõmin su gani yadda ãƙibar waɗanda ke a gabãninsu ta kasance?
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
(muhammad), tell them to travel in the land and see what happened to those who rejected the truth.
ka ce: "ku yi tafiya a cikin ƙasa, sa'an nan kuma ku dũba yadda ãƙibar mãsu ƙaryatãwa ta kasance."
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
Attenzione: contiene formattazione HTML nascosta
"go you with this letter of mine, and deliver it to them, then draw back from them, and see what (answer) they return."
"ka tafi da takardata wannan, sa'an nan ka jẽfa ta zuwa gare su, sa'an nan kuma ka jũya daga barinsu, sa'an nan ka ga mẽne ne suke mayarwa."
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
Attenzione: contiene formattazione HTML nascosta
say (o muhammad saw): "travel in the land and see what was the end of those before (you)!
ka ce: "ku tafi a cikin ƙasã sa'an nan ku dũbi yadda ãƙibar waɗanda suka kasance a gabãninku ta kasance.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
Attenzione: contiene formattazione HTML nascosta
do they not travel through the earth, and see what was the end of those before them,- though they were superior to them in strength?
ashe, kuma ba su yi tafiya ba, a cikin ƙasã, dõmin su dũba yadda ãƙibar waɗannan da suke a gabãninsu ta kasance? alhãli kuwa sun kasance mafĩfĩta ƙarfi daga gare su?
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
there are many examples [of the communities] that have passed away before you: travel through the land, and see what was the end of those who rejected the truth.
lalle ne misãlai sun shũɗe a gabãninku, sai ku yi tafiya a cikin ƙasa sa'an nan ku dũba, yãyã ãƙibar mãsu ƙaryatãwa ta kasance.
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
say: "travel through the earth and see what was the end of those before (you): most of them worshipped others besides allah."
ka ce: "ku tafi a cikin ƙasã sa'an nan ku dũbi yadda ãƙibar waɗanda suka kasance a gabãninku ta kasance. mafi yawansu sun kasance mãsu yin shirki."
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
Attenzione: contiene formattazione HTML nascosta
"and sit not on every road, threatening, and hindering from the path of allah those who believe in him. and seeking to make it crooked. and remember when you were but few, and he multiplied you. and see what was the end of the mufsidun (mischief-makers, corrupts, liars).
"kuma kada ku zauna ga kõwane tafarki kunã ƙyacẽwa, kuma kunã kangẽwa, daga hanyar allah, ga wanda ya yi ĩmãni da shi, kuma kunã nẽman ta ta zama karkatacciya, kuma ku tuna, a lõkacin da kuka kasance kaɗan, sai ya yawaita ku, kuma ku dũba yadda ãƙibar mãsu fasãdi ta kasance:"
Ultimo aggiornamento 2014-07-03
Frequenza di utilizzo: 1
Qualità:
Attenzione: contiene formattazione HTML nascosta
Alcuni contributi umani con scarsa rilevanza sono stati nascosti.
Mostra i risultati con scarsa rilevanza.