検索ワード: abomination (英語 - ハウサ語)

コンピュータによる翻訳

人が翻訳した例文から、翻訳方法を学びます。

English

Hausa

情報

English

abomination

Hausa

 

から: 機械翻訳
よりよい翻訳の提案
品質:

人による翻訳

プロの翻訳者、企業、ウェブページから自由に利用できる翻訳レポジトリまで。

翻訳の追加

英語

ハウサ語

情報

英語

and all abomination shun!

ハウサ語

kuma gumãka, sai ka ƙaurace musu.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

lo! it is an abomination and an evil way.

ハウサ語

lalle ne ita ta kasance alfãsha ce kuma tã mũnãna ga zama hanya.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

so god lays abomination upon those who believe not.

ハウサ語

kamar wannan ne allah yake sanyãwar ƙazanta a kan waɗanda bã su yin ĩmãni.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

then shun the abomination of the deities and shun all falsehood.

ハウサ語

sabõda haka ku nĩsanci ƙazanta daga gumãka kuma ku nĩsanci ƙazanta daga shaidar zur.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

lo! it was ever lewdness and abomination, and an evil way.

ハウサ語

kuma ya mũnana ya zama hanya.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

so shun the abomination of idols and shun all words of falsehood.

ハウサ語

sabõda haka ku nĩsanci ƙazanta daga gumãka kuma ku nĩsanci ƙazanta daga shaidar zur.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

so avoid the abomination of idols, and avoid false speech,

ハウサ語

sabõda haka ku nĩsanci ƙazanta daga gumãka kuma ku nĩsanci ƙazanta daga shaidar zur.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and eschew the abomination of idols, and eschew the speaking of falsehood,

ハウサ語

sabõda haka ku nĩsanci ƙazanta daga gumãka kuma ku nĩsanci ƙazanta daga shaidar zur.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and lot! when he said unto his folk: will ye commit abomination knowingly?

ハウサ語

"shin lalle kũ haƙĩƙa kunã je wa maza da sha'awa baicin mãtã? Ã'a, kũ wasu irin mutãne ne kuna aikin jãhilci."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

and approach not adultery; verily it is ever an abomination and vile as a pathway.

ハウサ語

kuma kada ku kusanci zina. lalle ne ita ta kasance alfãsha ce kuma tã mũnãna ga zama hanya.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and (forbidden is it) that ye swear by the divining arrows. this is an abomination.

ハウサ語

kuma kada ku yi rabo da kibiyoyi na cãca wannan fãsiƙanci ne, a yau waɗanda suka kãfirta sun yanke ƙauna daga addininku.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and eat not of that whereon allah's name hath not been mentioned, for lo! it is abomination.

ハウサ語

kada ku ci daga abin da ba a ambaci sũnan allah ba a kansa. kuma lalle ne shĩ fãsiƙanci ne.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and allah only wishes to remove all abomination from you, ye members of the family, and to make you pure and spotless.

ハウサ語

allah na nufin ya tafiyar da ƙazamta kawai daga gare ku, yã mutãnen babban gida! kuma ya tsarkake ku, tsarkakẽwa.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

lo! allah enjoineth justice and kindness, and giving to kinsfolk, and forbiddeth lewdness and abomination and wickedness.

ハウサ語

lalle allah nã yin umurni da ãdalci da kyautatãwa, da bai wa ma'abũcin zumunta, kuma yanã hani ga alfãsha da abin da aka ƙi da rarrabe jama'a.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

it is not for any soul that it should believe save with allah's will, and he layeth the abomination upon those who reflect not.

ハウサ語

kuma ba ya kasancẽwa ga wani rai ya yi ĩmãni fãce da iznin allah, kuma (allah) yanã sanya ƙazanta a kan waɗanda bã su yin hankali.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

but as for those in whose heart is sickness, them it has increased in abomination added to their abomination, and they have died while they were unbelievers.

ハウサ語

amma kuma waɗanda suke a cikin zukãtansu akwai cũta, to, tã ƙãra musu ƙazanta zuwa ga ƙazantarsu, kuma su mutu alhãlin kuwa sunã kãfirai.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

no one can believe except by allah's leave, and allah lays abomination on those who do not use their understanding. and conduct.

ハウサ語

kuma ba ya kasancẽwa ga wani rai ya yi ĩmãni fãce da iznin allah, kuma (allah) yanã sanya ƙazanta a kan waɗanda bã su yin hankali.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

for come ye not in unto males, and cut ye not the road (for travellers), and commit ye not abomination in your meetings?

ハウサ語

"ashe, lalle kũ kunã je wa maza, kuma ku yi fashin hanya kuma ku je, a cikin majalisarku da abin da bã shi da kyau?

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

and lot! (remember) when he said unto his folk: will ye commit abomination such as no creature ever did before you?

ハウサ語

da lũɗu, a lõkacin daya ce wa mutãnensa: "shin, kunã jẽ wa alfãsha, bãbu kõwa da ya gabãce ku da ita daga halittu?"

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

o ye who believe! wine and gambling and stone altars and divining arrows are only an abomination, a handiwork of satan, shun it wherefore, that haply ye may fare well.

ハウサ語

ya ku waɗanda suka yi ĩmãni! abin sani kawai, giya da cãca da refu da kiban ƙuri'a, ƙazanta ne daga aikin shaiɗan, sai ku nĩsance shi, wa la'alla ku ci nasara.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

人による翻訳を得て
7,773,201,503 より良い訳文を手にいれましょう

ユーザーが協力を求めています。



ユーザー体験を向上させるために Cookie を使用しています。弊社サイトを引き続きご利用いただくことで、Cookie の使用に同意していただくことになります。 詳細。 OK