検索ワード: disbelief (英語 - ハウサ語)

コンピュータによる翻訳

人が翻訳した例文から、翻訳方法を学びます。

English

Hausa

情報

English

disbelief

Hausa

 

から: 機械翻訳
よりよい翻訳の提案
品質:

人による翻訳

プロの翻訳者、企業、ウェブページから自由に利用できる翻訳レポジトリまで。

翻訳の追加

英語

ハウサ語

情報

英語

now suffer the torment for your disbelief".

ハウサ語

don haka sai ku ɗanɗani azãba sabõda abin da kuka kasance kuna yi na kãfirci."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

on that day they were nearer disbelief than faith.

ハウサ語

sũ zuwa ga kãfirci a rãnar nan, sun fi kusa daga gare su zuwa ga ĩmãni.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

whoever disbelieves, his disbelief will recoil upon him.

ハウサ語

to, wanda ya kãfirta, to, kãfircinsa yanã a kansa.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

do not let those who race in disbelief sadden you.

ハウサ語

kuma waɗannan da suke gaugãwa a cikin kãfirci kada su ɓãta maka rai.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and do not be grieved by those who rush into disbelief.

ハウサ語

kuma waɗannan da suke gaugãwa a cikin kãfirci kada su ɓãta maka rai.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

make no excuses. you have certainly turned back to disbelief.

ハウサ語

"kada ku kãwo wani uzuri, haƙĩƙa, kun kãfirta a bãyanĩmãninku.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

he who disbelieves, his disbelief shall be charged against him.

ハウサ語

to, wanda ya kãfirta, to, kãfircinsa yanã a kansa.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

therefore now taste the punishment, the result of your disbelief.”

ハウサ語

don haka sai ku ɗanɗani azãba sabõda abin da kuka kasance kuna yi na kãfirci."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

also for their disbelief and their saying about mary a great calumny,

ハウサ語

kuma sabõda kãfircinsu da faɗarsu, a kan maryama, ƙiren ƙarya mai girma.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

the lord would then say, "for your disbelief, suffer the torment."

ハウサ語

ya ce: "to ku ɗanɗani azaba sabõda abin da kuka kasance kuna yi na kãfirci."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

and their hearts became filled with the love of the calf because of their disbelief.

ハウサ語

kuma aka zuba son maraƙin a cikin zukatansu sabõda kãfircinsu.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and because of their disbelief and of their speaking against mary a tremendous calumny;

ハウサ語

kuma sabõda kãfircinsu da faɗarsu, a kan maryama, ƙiren ƙarya mai girma.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

(the unbelievers) cover their breasts to try to hide their disbelief from god.

ハウサ語

to, lalle sũ sunã karkatar da ƙirjinsu dõmin su ɓõye daga gare shi.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and do not be grieved, [o muhammad], by those who hasten into disbelief.

ハウサ語

kuma waɗannan da suke gaugãwa a cikin kãfirci kada su ɓãta maka rai.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

fight them so that there will be no disbelief in god and god's religion will become dominant.

ハウサ語

kuma ku yãƙe su har ya zama wata fitina bã zã ta kasance ba, kuma addini ya zama na allah.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and [we cursed them] for their disbelief and their saying against mary a great slander,

ハウサ語

kuma sabõda kãfircinsu da faɗarsu, a kan maryama, ƙiren ƙarya mai girma.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and the disbelief of the disbelievers adds nothing but hatred with their lord. and the disbelief of the disbelievers adds nothing but loss.

ハウサ語

kuma kãfircin kãfirai bã ya kãra musu kõme fãce baƙin jini, kuma kãfircin kãfirai bã ya kãra musu kõme face hasãra.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

enter the sacred promised land which god has designated for you. do not return to disbelief lest you become lost".

ハウサ語

"yã mutãnena! ku shiga ƙasar nan, abar tsarkakewa, wadda allah ya rubuta sabõda ku, kuma kada ku kõma da bãya, har ku juya kunã mãsu hasara."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

and whoso disbelieves, let not his disbelief grieve thee; unto us they shall return, and we shall tell them what they did.

ハウサ語

kuma wanda ya kãfirta, to, kada kãfircinsa ya baƙanta maka rai, zuwa gare mu makõmarsu take, sa'an nan mu bã su lãbari game da abin da suka aikata.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

(believe) now, when (until now) ye have been hastening it on (through disbelief)?

ハウサ語

yanzu kuwa, alhãli kun kasance game da shi kunã nẽman gaggãwar aukuwarsa?

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

人による翻訳を得て
7,759,568,522 より良い訳文を手にいれましょう

ユーザーが協力を求めています。



ユーザー体験を向上させるために Cookie を使用しています。弊社サイトを引き続きご利用いただくことで、Cookie の使用に同意していただくことになります。 詳細。 OK