検索ワード: regular (英語 - ハウサ語)

人による翻訳

プロの翻訳者、企業、ウェブページから自由に利用できる翻訳レポジトリまで。

翻訳の追加

英語

ハウサ語

情報

英語

regular

ハウサ語

@ item font

最終更新: 2011-10-23
使用頻度: 1
品質:

英語

arial regular

ハウサ語

arial na yau da kullum

最終更新: 2023-09-03
使用頻度: 1
品質:

英語

those who are regular in their prayers.

ハウサ語

waɗanda suke, a kan sallarsu, su, mãsu dawwama ne.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

file '%s' is not a regular file or directory.

ハウサ語

fayil na '%s' ba wani fayil ko gafaka na yau da kullum ba.

最終更新: 2014-08-20
使用頻度: 1
品質:

英語

and when you become secure, perform the regular prayer.

ハウサ語

sa'an nan idan kun natsu, to, ku tsayar da salla.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

those who practise not regular charity, and who even deny the hereafter.

ハウサ語

waɗanda bã su bãyar da zakka, kuma sũ a game da lãhira su kafirai ne.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

but when you become secure, re-establish [regular] prayer.

ハウサ語

sa'an nan idan kun natsu, to, ku tsayar da salla.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and perform the prayer, and give regular charity, and obey god and his messenger.

ハウサ語

kuma ku tsaĩ da salla, kuma ku bãyar da zakka, ku yi ɗã, ã ga allah da manzonsa.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

be regular in prayer, and pay the poor-due, and obey allah and his messenger.

ハウサ語

kuma ku tsaĩ da salla, kuma ku bãyar da zakka, ku yi ɗã, ã ga allah da manzonsa.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and attend to your prayers, and practice regular charity, and kneel with those who kneel.

ハウサ語

kuma ku tsayar da salla; kuma ku bãyar da zakka; kuma ku yi rukũ'i tãre da mãsu yin rukũ'i.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

we are also working to maintain regular communications with staff who reside in countries that are currently significantly affected.

ハウサ語

muna aiki don ci gaba da sadarwa tare da ma'aikata waɗanda suke zaune a cikin ƙasashen da a halin yanzu suke shafa.

最終更新: 2020-08-25
使用頻度: 1
品質:

英語

even though he be nearly related. thou canst but admonish such as fear their lord unseen and establish regular prayer.

ハウサ語

kanã gargaɗi kawai ne ga waɗanda ke tsoron ubangijinsu a fake, kuma suka tsayar da salla.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

so establish regular prayer and give regular charity; and obey the messenger; that ye may receive mercy.

ハウサ語

kuma ku tsayar da salla, kuma ku bãyar da zakka, kuma ku yi ɗã'ã ga manzo, tsammãninku a yi muku rahama.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

i will specify it for those who act righteously and practice regular charity, and those who believe in our signs.”

ハウサ語

sa'an nan zã ni rubũta ta ga waɗanda suke yin taƙawa, kuma sunã bãyar da zakka, da waɗanda suke, game da ãyõyinmu mũminai ne."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

those who establish regular prayers and give in regular charity, and also have (full) assurance of the hereafter.

ハウサ語

waɗanda suke tsayar da salla kuma su bãyar da zakka, alhãli kuwa sũ, game da lãhira, to, sũ, sunã yin yaƙĩni.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

"to establish regular prayers and to fear allah: for it is to him that we shall be gathered together."

ハウサ語

"kuma (an ce mana): ku tsai da salla kuma ku bĩ shi (allah) da taƙawa kuma shi ne wanda yake zuwa gare shi ake tãra ku."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

gnome's focus on usability and accessibility, regular release cycle, and strong corporate backing make it unique among free software desktops.

ハウサ語

don gnome na kula da sauƙin amfanin sa da na fasahan mataimaki naƙasan mutum, sakar da sabon siga a koyaushe, kuma yana da goyon baya mai ƙarfi na kamfani masu rajista. duk waɗannan tare sun sa gnome ta zama na musamman cikin kwamfyutocin tebur masu masarrafin kwmafyuta wanda ake samu da kyauta.

最終更新: 2014-08-20
使用頻度: 1
品質:

英語

such as persevere in seeking their lord's countenance and are regular in prayer and spend of that which we bestow upon them secretly and openly, and overcome evil with good.

ハウサ語

kuma waɗanda suka yi haƙuri dõmin nẽman yardar ubangijinsu, kuma suka tsayar da salla, kuma suka ciyar da abin da muka azurta su da shi, a asirce da bayyane, kuma sunã tunkuɗe mummunan aiki da mai kyau.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and be steadfast in prayer; practise regular charity; and bow down your heads with those who bow down (in worship).

ハウサ語

kuma ku tsayar da salla; kuma ku bãyar da zakka; kuma ku yi rukũ'i tãre da mãsu yin rukũ'i.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and be steadfast in prayer and regular in charity: and whatever good ye send forth for your souls before you, ye shall find it with allah: for allah sees well all that ye do.

ハウサ語

kuma abin da kuka gabãtar dõmin kanku daga alhẽri, zã ku sãme shi a wurin allah. lalle ne allah, ga abin da kuke aikatãwa mai gani ne.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

人による翻訳を得て
7,730,154,935 より良い訳文を手にいれましょう

ユーザーが協力を求めています。



ユーザー体験を向上させるために Cookie を使用しています。弊社サイトを引き続きご利用いただくことで、Cookie の使用に同意していただくことになります。 詳細。 OK