検索ワード: negative mind will never give you a positive life (英語 - ハウサ語)

コンピュータによる翻訳

人が翻訳した例文から、翻訳方法を学びます。

English

Hausa

情報

English

negative mind will never give you a positive life

Hausa

 

から: 機械翻訳
よりよい翻訳の提案
品質:

人による翻訳

プロの翻訳者、企業、ウェブページから自由に利用できる翻訳レポジトリまで。

翻訳の追加

英語

ハウサ語

情報

英語

he will forgive your sins and give you a respite for an appointed time.

ハウサ語

"allah zai gãfarta muku daga zunubanku kuma ya jinkirta muku zuwa ga ajalin da aka ambata.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

and they will never bring you an example, but we shall bring you a true narration and better than it.

ハウサ語

kuma bã zã su zo maka da wani misãli ba, fãce mun je maka da gaskiya da mafi kyau ga fassara.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

did we not give you a long enough span of life so that he who remembered may reflect?

ハウサ語

ka fitar da mu, mu aikata aiki mai kyau, wanin wanda muka kasance munã aikatãwa."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

but god will judge between you on the day of resurrection; and god will never give the unbelievers a way over the faithful.

ハウサ語

to, allah ne yake yin hukunci tsakãninku a rãnar ¡iyãma, kuma allah bã zai sanya hanya ba ga kãfirai a kan mũminai.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

believers, if you fear allah, he will give you a criteria and cleanse you of your sins and forgive you.

ハウサ語

ya kũ waɗanda suka yi ĩmãni! idan kun bi allah da taƙawa, zai sanyã muku mararraba (da tsõro) kuma ya kankare ƙanãnan zunubanku daga barinku.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and allah will never give respite to any soul when its promise arrives; and allah is aware of your deeds.

ハウサ語

kuma allah bã zai jinkirta wa wani rai ba idan ajalinsa ya je. kuma allah masani ne ga abin da suke aikatãwa.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

if you remain conscious of god, he will give you a criterion, and will remit from you your sins, and will forgive you.

ハウサ語

idan kun bi allah da taƙawa, zai sanyã muku mararraba (da tsõro) kuma ya kankare ƙanãnan zunubanku daga barinku. kuma ya gãfartã muku.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

if you turn away, remember, that the duty of our apostle is to give you a clear warning.

ハウサ語

to, idan kun jũya, to, ku sani abin da kawai yake kan manzonmu, iyarwa bayyananniya.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

there is not an example they advance to which we do not give you a right answer and a better explanation.

ハウサ語

kuma bã zã su zo maka da wani misãli ba, fãce mun je maka da gaskiya da mafi kyau ga fassara.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

did we not give you a life long enough, in which anyone who wanted to understand would have understood? and the warner did come to you.

ハウサ語

ka fitar da mu, mu aikata aiki mai kyau, wanin wanda muka kasance munã aikatãwa." ashe, kuma, ba mu rãyar da ku ba, abin da mai tunãni zai iya yin tunãni a ciki, kuma mai gargaɗi yã jẽ muku?

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

he said, "i am the messengers of your lord. i have come to give you a purified son".

ハウサ語

ya ce: "abin sani kawai, ni manzon ubangijinki ne dõmin in bãyar da wani yãro tsarkakke gare ki."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

be mindful of your duty to allah and put faith in his messenger. he will give you twofold of his mercy and will appoint for you a light wherein ye shall walk, and will forgive you.

ハウサ語

ku bi allah da taƙawa, ku yi ĩmãni da manzonsa ya bã ku rabo biyu daga rahamarsa, kuma ya sanya muku wani haske wanda kuke yin tafiya da shi, kuma ya gãfarta muku.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

'i am the messenger of your lord' he replied, 'and have come to give you a pure boy'

ハウサ語

ya ce: "abin sani kawai, ni manzon ubangijinki ne dõmin in bãyar da wani yãro tsarkakke gare ki."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

if you obey, then he will give you a good reward; but if you turn back, as you had done before, he will punish you with a grievous affliction."

ハウサ語

to, idan kun yi ɗã'a, allah zai kãwo muku wata ijãra mai kyau, kuma idan kuka jũya bãya kamar yadda kuka jũya a gabãnin wancan, zai azãbtã ku, azãba mai raɗadi."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

but why should they make you a judge when the torah is with them which contains the law of god? even then they turn away. they are those who will never believe.

ハウサ語

kuma yãya suke gabãtar da kai ga hukunci, alhãli a wurinsu akwai attaura, a cikinta akwai hukuncin allah, sa'an nan kuma sunã karkacewa a bãyan wannan? waɗannan bã muminai ba ne!

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

o prophet! say to your wives: if you desire this world's life and its adornment, then come, i will give you a provision and allow you to depart a goodly departing

ハウサ語

yã kai annabi! ka ce wa matanka, "idan kun kasance kunã nufin rãyuwar dũniya da ƙawarta, to, ku zo in yi muku kyautar ban kwãna kuma in sake ku, saki mai kyau."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

and give the women their bridal money willingly; then if they willingly give you a part of it, eat (use) it with joy and fruition.

ハウサ語

kuma ku bai wa mãtã sadãkõkĩnsu da sauƙin bãyarwa. sa'an nan idan suka yãfe muku wani abu daga gare shi, da dãɗin rai, to, ku ci shi da jin dãɗi da sauƙin haɗiya.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and surely in cattle there is a lesson for you: we give you a drink from the extract of food in their bellies and blood-purest milk so delicious to drink;

ハウサ語

kuma lalle ne, kunã da abin lũra a cikin dabbõbin ni'ima; munã shãyar da ku daga abin da yake a cikin cikunansu, daga tsakãnin tukar tumbi da jini nõno tsantsan mai sauƙin haɗiya ga mãsu shã.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and of his signs is that he sends the winds bearing good news, to give you a taste of his mercy, and so that the ships may sail by his command, and so that you may seek of his bounty, and so that you may give thanks.

ハウサ語

kuma akwai daga ãyõyinsa, ya aika iskõki mãsu bãyar da bushãra kuma dõmin ya ɗanɗana muku daga rahamarsa, kuma dõmin jirãgen ruwa su gudãna da umurninsa, kuma dõmin ku nẽma daga falalarsa, fãtanku zã ku gode.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

if you are in doubt concerning my religion, then (know that) i will never worship those whom you worship instead of allah – but i worship allah who will give you death; and i am commanded to be of the believers.”

ハウサ語

idan kun kasance a cikin kõkanto daga addinĩna, to bã ni bauta wa, waɗanda kuke, bautã wa, baicin allah, kuma amma ina bauta wa allah wanda yake karɓar rãyukanku. kuma an umurce ni da in kasance daga mãsu ĩmãni."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

関係性の低い人による翻訳は非表示になります。
関係性の低い結果を表示します。

人による翻訳を得て
7,793,691,339 より良い訳文を手にいれましょう

ユーザーが協力を求めています。



ユーザー体験を向上させるために Cookie を使用しています。弊社サイトを引き続きご利用いただくことで、Cookie の使用に同意していただくことになります。 詳細。 OK