검색어: at first (영어 - 하우사어)

컴퓨터 번역

인적 번역의 예문에서 번역 방법 학습 시도.

English

Hausa

정보

English

at first

Hausa

 

부터: 기계 번역
더 나은 번역 제안
품질:

인적 기여

전문 번역가, 번역 회사, 웹 페이지 및 자유롭게 사용할 수 있는 번역 저장소 등을 활용합니다.

번역 추가

영어

하우사어

정보

영어

say: who created you at first.

하우사어

ka ce: "wanda ya ƙaga halittarku a fabkon lõkaci."

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

who at first gave a little, then later held back?

하우사어

ya yi kyauta kaɗan, kuma ya yi rowa?

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

god will say, "you have come to us alone just as we created you at first.

하우사어

kuma lalle ne haƙĩƙa, kun zo mana ɗai ɗai, kamar yadda muka halittã ku a farkon lõkaci.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

we hope that our lord will forgive us for our sins; we were not believers at first."

하우사어

kuma muka aika zuwa ga mũsã cẽwa ka yi tafiyar dare da bãyina, lalle ne kũ waɗanda ake biyã ne.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

say: he will give life to them who brought them into existence at first, and he is cognizant of all creation

하우사어

ka ce: "wanda ya ƙãga halittarsu a farkon lõkaci shĩ ke rãyar da su, kuma shi, game da kõwace halitta, mai ilmi ne."

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

and now you have returned to us, alone as we created you at first, leaving behind all that we gave you.

하우사어

kuma lalle ne haƙĩƙa, kun zo mana ɗai ɗai, kamar yadda muka halittã ku a farkon lõkaci.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

now you have returned to us, alone, as we created you at first, leaving behind all that we have bestowed on you.

하우사어

kuma lalle ne haƙĩƙa, kun zo mana ɗai ɗai, kamar yadda muka halittã ku a farkon lõkaci.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and they shall be brought before your lord, standing in ranks: now certainly you have come to us as we created you at first.

하우사어

kuma a gittã su ga ubangijinka sunã sahu guda, (mu ce musu), "lalle ne haƙĩƙa kun zo mana, kamar yadda muka halitta ku a farkon lõkaci.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

how many towns did i respite at first though they were steeped in iniquity, and then i seized them! to me are all destined to return.

하우사어

kuma da yawa daga alƙarya, na yi jinkirin azãba gare ta (da laifinta) sa'an nan na kãma ta, kuma zuwa gare ni makõma take.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

they shall say: allah who makes everything speak has made us speak, and he created you at first, and to him you shall be brought back.

하우사어

suka ce: "allah, wanda ke sanya kõwane abu ya yi furuci, shĩ ne ya sanya mu mu yi furuci, kuma shĩ ne ya halitta ku can da farko, kuma zuwa gare shi ake mayar da ku."

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

we forbade him breastfeeding at first. so she said, “shall i tell you about a family that can raise him for you, and will look after him?”

하우사어

kuma muka hana masa mãsu shãyai da mãma, a gabãnin haka sai ta ce: "kõ in nũnamuku mutãnen wani gida, su yi muku renonsa alhãli kuwa su mãsu nasĩha ne a, gare shi?"

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

the day when certain signs appear from your lord, the embracing of faith shall not be of any avail to one who did not come to belief at first, or who did not perform good deeds by virtue of his faith.

하우사어

a rãnar da sãshen ãyõyin ubangijinka yake zuwa, ĩmãnin rai wanda bai kasance yã yi ĩmãnin ba a gabãni, kõ kuwa ya yi tsiwirwirin wani alhẽri, bã ya amfãninsa.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

so the eminent among those who disbelieved from his people said, "we do not see you but as a man like ourselves, and we do not see you followed except by those who are the lowest of us at first suggestion.

하우사어

sai mashãwarta waɗanda suka kãfirta, daga mutãnensa, suka ce: "bã mu ganin ka fãce mutum kake kamarmu, kuma ba mu ganin wani ya bĩ ka fãce waɗanda suke sũ ƙasƙantattunmu ne marasa tunani.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

these towns-- we relate to you some of their stories, and certainly their apostles came to them with clear arguments, but they would not believe in what they rejected at first; thus does allah set a seal over the hearts of the unbelievers

하우사어

waɗancan alƙaryu munã gaya maka daga lãbãransu, kuma lalle ne, haƙĩƙa manzanninmu sun jẽ musu da hujjõji bayyanannnu; to, ba su kasance sunã yin ĩmãnida abin da suka ƙaryata daga gabãni ba. kamar wancan ne allah yake rufẽwa a kan zukãtan kãfirai.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

but the chiefs of those who disbelieved from among his people said: we do not consider you but a mortal like ourselves, and we do not see any have followed you but those who are the meanest of us at first thought and we do not see in you any excellence over us; nay, we deem you liars.

하우사어

sai mashãwarta waɗanda suka kãfirta, daga mutãnensa, suka ce: "bã mu ganin ka fãce mutum kake kamarmu, kuma ba mu ganin wani ya bĩ ka fãce waɗanda suke sũ ƙasƙantattunmu ne marasa tunani. kuma bã mu ganin wata falalã agare ka a kanmu.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

and certainly you have come to us alone as we created you at first, and you have left behind your backs the things which we gave you, and we do not see with you your intercessors about whom you asserted that they were (allah's) associates in respect to you; certainly the ties between you are now cut off and what you asserted is gone from you.

하우사어

kuma kun bar abin da muka mallaka muku a bayan bayayyakinku, kuma ba mu gani a tãre da kũ ba, macẽtanku waɗanda kuka riya cẽwa lalle ne sũ, a cikinku mãsu tãrayya ne. lalle ne, hãƙĩƙa, kõme yã yanyanke a tsakãninku, kuma abin da kuka kasance kunã riyãwa ya ɓace daga gare ku.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

인적 기여로
7,762,700,717 더 나은 번역을 얻을 수 있습니다

사용자가 도움을 필요로 합니다:



당사는 사용자 경험을 향상시키기 위해 쿠키를 사용합니다. 귀하께서 본 사이트를 계속 방문하시는 것은 당사의 쿠키 사용에 동의하시는 것으로 간주됩니다. 자세히 보기. 확인