검색어: tending (영어 - 하우사어)

컴퓨터 번역

인적 번역의 예문에서 번역 방법 학습 시도.

English

Hausa

정보

English

tending

Hausa

 

부터: 기계 번역
더 나은 번역 제안
품질:

인적 기여

전문 번역가, 번역 회사, 웹 페이지 및 자유롭게 사용할 수 있는 번역 저장소 등을 활용합니다.

번역 추가

영어

하우사어

정보

영어

so whither are you tending in error?

하우사어

to, yãya ake karkatar da ku?

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

to reduce the spread of germs, it is better to wash the hands or use a hand antiseptic before and after tending to a sick person.

하우사어

don rage yaduwar kwayar cuta, yana da kyaw a wanke hannuwa ko anfani da sabulun kariya kafin da kuma bayan dubawar mara lafiya.

마지막 업데이트: 2020-08-25
사용 빈도: 1
품질:

영어

then when they beheld it as an overpeering cloud tending toward their valleys they said: yonder is an overpeering cloud bringing us rain.

하우사어

to, a lõkacin da suka ga azãbar, kumar hadari mai fuskantar rãfukansu, suka ce: "wannan hadari ne mai yi mana ruwa.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

do you consider providing water to the pilgrims and tending the sacred mosque equal in worth to believing in allah and the last day and striving in the cause of allah?

하우사어

shin, kun sanya shãyar da mahajjata da rãyar da masallaci mai alfarma kamar wanda ya yi ĩmãni da allah da rãnar lãhira, kuma ya yi jihãɗi a cikin hanyar allah?

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

do you regard giving water to pilgrims and tending the sacred mosque as being equal to the deeds of those who believe in god and the last day and who strive in god's path?

하우사어

shin, kun sanya shãyar da mahajjata da rãyar da masallaci mai alfarma kamar wanda ya yi ĩmãni da allah da rãnar lãhira, kuma ya yi jihãɗi a cikin hanyar allah?

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

cabin crew should wear disposable medical gloves when tending to a sick traveler or touching body fluids or potentially contaminated surfaces, and possibly additional personal protective equipment if the sick traveler has fever, persistent cough, or difficulty breathing.

하우사어

masu bin jirgin ruwa su sa safar hannun asibiti lokacin da ake kula da matafiyin mara lafiya ko tabawar ruwan jiki ko yiwuwar gurbatan muhalli, da yiwuwar ƙarin kayan aikin kariya idan matafiyi mara lafiyan na da zazzabi, tari mai dauriya, ko wahalar numfashi.

마지막 업데이트: 2020-08-25
사용 빈도: 1
품질:

영어

and they became divided only after knowledge reached them,- through selfish envy as between themselves. had it not been for a word that went forth before from thy lord, (tending) to a term appointed, the matter would have been settled between them: but truly those who have inherited the book after them are in suspicious (disquieting) doubt concerning it.

하우사어

kuma ba su rarraba ba fãce bãyan da ilmi ya jẽ musu, dõmin zãlunci a tsakãninsu kuma bã dõmin wata kalma tã gabata ba daga ubangijinka, zuwa ga wani ajali ambatacce, dã an yi hukunci a tsakaninsu. kuma lalle ne waɗanda aka gãdar wa littafi daga bãyansu, haƙiƙa, sunã cikin shakka a gare shi, mai sanya kokanto.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

인적 기여로
7,747,320,301 더 나은 번역을 얻을 수 있습니다

사용자가 도움을 필요로 합니다:



당사는 사용자 경험을 향상시키기 위해 쿠키를 사용합니다. 귀하께서 본 사이트를 계속 방문하시는 것은 당사의 쿠키 사용에 동의하시는 것으로 간주됩니다. 자세히 보기. 확인