검색어: excel (영어 - 하우사어)

컴퓨터 번역

인적 번역의 예문에서 번역 방법 학습 시도.

English

Hausa

정보

English

excel

Hausa

 

부터: 기계 번역
더 나은 번역 제안
품질:

인적 기여

전문 번역가, 번역 회사, 웹 페이지 및 자유롭게 사용할 수 있는 번역 저장소 등을 활용합니다.

번역 추가

영어

하우사어

정보

영어

so try to excel in good deeds.

하우사어

zuwa ga allah makõmarku take gabã ɗaya.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and we have made some of them to excel others in fruit.

하우사어

kuma munã fĩfĩta sãshensa a kan sãshe a wajen ci.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

they are irrigated by the same water, and yet we make some excel others in taste.

하우사어

kuma munã fĩfĩta sãshensa a kan sãshe a wajen ci.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

we have caused earthly things to seem attractive so that we can see who will excel in good deeds.

하우사어

lalle ne mũ, mun sanya abin da ke kan ƙasa wata ƙawa ce gare ta, dõmin mu jarraba su; wanne daga cikinsu zai zama mafi kyau ga aiki.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

verily excel lent is that wherewith allah exhorteth you verily allah is ever hearing, beholding.

하우사어

lalle ne allah mãdalla da abin da yake yi muku wa'azi da shi. lalle ne allah yã kasance mai ji ne, mai gani.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

so strive towards piety and excel the others: god will bring you all together wheresoever you be.

하우사어

sai ku yi tsẽre zuwa ga ayyukan alhẽri, inda kuka kasance duka allah zai zo da ku gabã ɗaya.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

o children of israel, call to mind my favor which i bestowed on you and that i made you excel the nations.

하우사어

yã banĩ isrã'ĩla! ku tuna ni'imata wadda na ni'imtar da ita a kanku, kuma lalle ne nĩ, nã fĩfĩtã ku a kan tãlikai.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

everyone has a direction towards which he turns in prayer: so try to excel one another in good works.

하우사어

kuma kõwane ɓangare yana da alƙibla wadda yake shi mai fuskantar ta ne.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

o ye who believe! persevere, and excel in perseverance and be ever ready, and fear allah that haply ye may thrive.

하우사어

yã ku waɗanda suka yi ĩmani! ku yi haƙuri kuma ku yi dauriya, kuma ku yi zaman dãko, kuma ku yi taƙawa, tsammãninku zã ku ci nasara.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and certainly we gave the book and the wisdom and the prophecy to the children of israel, and we gave them of the goodly things, and we made them excel the nations.

하우사어

kuma lalle ne, haƙĩƙa, mun bai (wa bãnĩ isrã'ĩla littãfi da hukunci da annabci, kuma mun azurta su daga abũbuwa mãsudãɗi, kuma mun fĩfta su a kan mutãnen dũniya (a zãmaninsu).

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and certainly we gave knowledge to dawood and sulaiman, and they both said: praise be to allah, who has made us to excel many of his believing servants.

하우사어

kuma lalle ne, haƙĩƙa, mun bai wa dãwũda da sulaimãn ilmi kuma suka ce: "gõdiya ta tabbata ga allah, wanda ya fĩfĩta mu a kan mãsu yawa daga bãyinsa mũminai."

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

경고: 보이지 않는 HTML 형식이 포함되어 있습니다

영어

and in the land, there are adjoining plots, gardens of vines, sown fields and palmtrees in pairs and single that are watered with one water, yet we make some excel others in produce.

하우사어

kuma a cikin ƙasa akwai yankuna mãsu maƙwabtaka, da gõnaki na inabõbi da shũka da dabĩnai iri guda, da waɗanda bã iri guda ba, anã shayar da su da ruwa guda. kuma munã fĩfĩta sãshensa a kan sãshe a wajen ci.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

men are in charge of women, because allah hath made the one of them to excel the other, and because they spend of their property (for the support of women).

하우사어

maza mãsu tsayuwa ne a kan mãtã, sabõda abin da allah ya fifita sãshensu da shi a kan sãshe kuma sabõda abin da suka ciyar daga dũkiyõyinsu.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and in the earth are regions neighbouring and gardens of vines and cornfields, and palm-trees clustered and single, watered by the same water; yet some we make to excel others in food.

하우사어

kuma a cikin ƙasa akwai yankuna mãsu maƙwabtaka, da gõnaki na inabõbi da shũka da dabĩnai iri guda, da waɗanda bã iri guda ba, anã shayar da su da ruwa guda. kuma munã fĩfĩta sãshensa a kan sãshe a wajen ci.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and allah has made some of you excel others in the means of subsistence, so those who are made to excel do not give away their sustenance to those whom their right hands possess so that they should be equal therein; is it then the favor of allah which they deny?

하우사어

kuma allah ya fifita sãshenku a kan sãshe a arziki. sa'an nan waɗanda aka fĩfĩta ba su zama mãsu mayar da arzikinsu a kan abin da hannãyensu na dãma suka mallaka ba, har su zama daidai a cikinsa.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

인적 기여로
7,781,215,051 더 나은 번역을 얻을 수 있습니다

사용자가 도움을 필요로 합니다:



당사는 사용자 경험을 향상시키기 위해 쿠키를 사용합니다. 귀하께서 본 사이트를 계속 방문하시는 것은 당사의 쿠키 사용에 동의하시는 것으로 간주됩니다. 자세히 보기. 확인